Friday, April 19, 2024

Nyesom Wike ya kalubalanci cewa motar kirar Lexus LX300 da yake anfani da...

0
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya yi watsi da maganar karya, wani rahoton da aka wallafa a kafafen sada zumunta na yanar gizo...

FCT: Za mu dawo da babban tsarin Abuja, mu ruguza duk wasu haramtattun gine-gine...

0
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT) Mista Nyesom Wikle ya ce zai rusa duk wasu haramtattun gine-gine a babban birnin tarayya Abuja a wani bangare...

Yan Sanda Sun Haramta Zanga-zangar Titin A Kano

0
SANARWA SANARWAR GAGAWA GA JAMA'A DAGA YAN SANDA NA JIHAR KANO!! HANA ZANGA-ZANGAR KAN TITI A JIHAR KANO   Bisa la'akari da samfuran bayanan sirri da ke...

Ana Gudanar Da Bikin Rantsar Da Ministoci A Fadar Shugaban Kasa

0
Ana gudanar da bikin rantsar da sabbin ministoci 45 da aka nada a babban dakin taro na fadar gwamnatin tarayya, Abuja. Wannan dai na zuwa...

ECOWAS ta ki amincewa da wa’adin mulkin shekara uku na Nijar

0
Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS ta yi watsi da shirin mika mulki ga gwamnatin Nijar na shekaru uku. Kwamishinan harkokin siyasa, zaman...

Somaliya ta haramta amfani da TikTok da Telegram

0
  Gwamnatin Somaliya ta haramta amfani da shafukan sada zumunta na TikTok da Telegram, da kuma wata manhajar gasar caca ta yanar gizo, tana mai...

Shugaba Tinubu Zai Rantsar Da Sabbin Ministoci A Ranar Litinin

0
A ranar litinin ne shugaban kasa Bola Tinubu zai rantsar da sabbin ministocin da aka ba su mukamai. Hakan na kunshe ne a cikin wata...

JERIN SUNAYEN MINISTOCI DA SHUGABA BOLA TINUBU YA NADA A YAU.

0
A ranar Laraba ta yau ne shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana sunayen ministocinsa. A cikin jerin sunayen da wakilinmu ya samu a Abuja, an...

Uwargidan shugaban kasa ta karbi bakuncin Yan Wasan Super Falcons a Aso Rock

0
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu, a halin yanzu tana karbar bakuncin ‘yan kungiyar kwallon kafar mata ta Najeriya, Super Falcons, a fadar shugaban...