Gwamnan Jihar Gombe Ya Taya Shugaban Jam’iyyar APC Na Ƙasa, Ganduje Murnar Cika Shekaru...

0
Gwamnan Jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya CON, ya taya Shugaban Jam'iyyar APC na Ƙasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje murnar cika shekaru 74 da haihuwa...

Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf yakarbi Bakwancin Ministan Sadarwa ta zamani na...

0
Asafiyar wannan rana Mai Girma Gwamnan jihar Kano H.E Alhaji Abba Kabir Yusuf yakarbi Bakwancin Ministan Sadarwa ta zamani na kasa Dr. Bosun Tijjani...

Governor Mutfwang as its candidate for the governorship election

0
Supreme Court: Plateau The Court of Appeal had anchored its decision sacking the governor on the alleged failure of the PDP to comply with an...

Nan Ba Da Daɗewa Ba Za Mu Sanya Ranar Zaɓen Ƙananan Hukumomi – Gwamnan...

0
Gwamnan Jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya, ya bayyana cewa nan ba da daɗewa ba gwamnatinsa za ta tsaida ranar da za a gudanar da...

Iya Gaskiya ta zanfada. Ina Mai Tabbatar Wa Kotu Cewa Ni Namiji Ne —...

0
Iya Gaskiya ta zanfada. Ina Mai Tabbatar Wa Kotu Cewa Ni Namiji Ne — Bobrisk   Mai Shari’a Abimbola Awogboro ya tambayi Bobrisky “kai namiji ne...

Mutuwar dana ya kawo karshen rashin jituwa na da mawaki Wizkid na shekaru 12...

0
  Fitaccen mawakin kasar Najeriya na Afrobeat, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, ya bayyana cewa, a lokacin da ya yi fama da...

“Ba ni da niyyar mayar da Legas babban birnin Nijeriya'”- Tinubu

0
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ba shi da niyyar mayar da Legas babban birnin Nijeriya daga Abuja. Mai bai wa shugaban kasar...

Eid el-Fitr: Governor Inuwa Yahaya Leads Dignitaries to Grace Special Sallah Durbar by Emir...

0
Eid el-Fitr: Governor Inuwa Yahaya Leads Dignitaries to Grace Special Sallah Durbar by Emir of Gombe ...As Emir Abubakar Extols Gombe Governor's Development Drive   Governor Muhammadu...

DUK ZAMAN DA ZAMUYI DA HUKUMAR HISBAH BA ZAI ZAMA MAFITA BA A WAJEN...

0
Fitaccen Jarumin masana'antar  ta kannywood Tahir Muhammad Fagge Wanda aka fi sani da Tahir Fagge ya bayyana cewa kalubalen da Masana antarsu ke fuska,...