Matar Yusuf Buhari, Zahra ta kamala karatunta da first class a fannin Kimiyyar Gine-gine
Matar dan shugaba Buhari, Yusuf Buhari, watto Zahra Bayero, ta kammala karatun digiri na farko a fannin Architectural Science a jami'ar kasar Birtaniya. Surukarta,...
Tsohon Gwamnan Osun, Oyetola ya taya Adeleke murnar nasarar A Kotun Koli
TSOHON gwamnan Osun, Adegboyega Oyetola ya amince da hukuncin da kotun koli ta yanke a ranar Talata wanda ya tabbatar da zaben Sanata Ademola...
Nigeria Awaits: Next President!
The long awaited "25th February 2023" is here.
As Nigerians will decide who takes over from President Mohammadu Buhari.
The tussle of power between Ahmed Bola...
Mawaki Davido ya nemi afuwar magoya bayansa, yayi alkawarin kawo wasansa na Timeless jihar...
Fittaccen Mawakin Afrobeats Davido ya rubuta sakon neman afuwa ga magoya bayan sa na jihar Delta wadanda suka ji takaicin rashin zuwansa taron Warri...
An tabbatar da mutuwar mutum daya,yayin da aka samu barkewar cutar diphtheria a Abuja.
An tabbatar da barkewar cutar diphtheria a Abuja, cutar diphtheria mai saurin kisa a ta yi sanadiyyar mutuwar wani yaro dan shekara hudu cikin...
Da Duminsa : Sarauniya Elizabeth II ta mutu, Fadar Buckingham ta sanar
Sarauniyar Ingila Elizabeth ta biyu, wacce ta fi dadewa a kan karagar mulki wacce ta shafe shekaru 70 tana mulki, ta rasu ne a...
Whistles of genocide in the North.
A very horrendous climate of mass deaths and abductions, garbed in the term 'insecurity' is fast enveloping the North, and snuffing out whatever dividends...
Mutane 29 Sun Mutu A Hadarin Mota A Kaduna, da Fashewar iskar gas a...
Mutane 29 ne suka mutu a ranar Talata a wasu manyanalamura masu tashin hankali guda biyu a jihohin Kaduna da Kano.
Lamarin na farko ya...
Shugaba Tinubu Ya Yi Ta’aziyya Ga Iyalan Adamu Fika
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana alhininsa game da rasuwar Alhaji Adamu Fika. Alhaji Adamu fika wanda ya taba rike mukamin shugaban ma’aikatan gwamnatin tarayya, ...
Mawaƙiya DJ Cuppy ta karɓi lambar yabo don taimakon jama’a, ta ba da jawabi
Furodusa na Najeriya kuma yan wasan faifai watto DJ, Florence Otedola, wanda aka fi sani da DJ Cuppy, ta samu lambar yabo don ayyukan...