Yan Kasuwar Mai Sun Daidaita Fafunarsu Yayyin Da Farashin Man Fetur Ya Kai N617/Lita
An daga farashin famfon na Premium Motor Spirit, wanda aka fi sani da man fetur daga N537/litta zuwa Naira 617/lita a wasu gidajen mai...
ShirinTa’addanci: NBC na barazanar tsaurara takunkumi akan DSTV, NTA-Startimes, TSTV, Trust TV
Hukumar Yada Labarai ta Kasa (NBC) ta yi barazanar kakabawa gidajen Talabijin na Cable takunkumi kan fina-finan da suka shafi ‘yan fashi da kuma...
Gwamnatin Tarayya Ta Nada Sarkin Ilorin A Matsayin Shugaban BUK
An nada Sarkin Ilorin kuma Shugaban Majalisar Sarakunan Jihar Kwara, Mai martaba Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari CFR, a matsayin Shugaban Jami’ar Bayero ta Kano.
News Point...
Bayan Shekaru 27, ‘Yan sandan Amurka Sun Bude Bincike Kan Kisan Tupac, Sun Fara...
Yan sanda a Nevada sun tabbatar da cewa sun bayar da sammacin bincike a wannan makon dangane da kisan gillar da aka yi wa...
Kotu Ta Ba da belin Emefiele akan N20m
An bayar da belin tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, kan kudi naira miliyan 20.
Sharadin belin ya hada da gabatar da wanda...
Da Duminsa: Jakadan Najeriya a kasar Spain, Demola Seriki ya rasu
Rahotanni da ke fitowa a safiyar ranar Alhamis sun tabbatar da cewa jakadan Najeriya a kasar Spain, Demola Seriki, ya rasu. Naija News ta...
SPEECH BY RT HON. YAKUBU DOGARA, CFR ON THE IDPs QUESTION AS A STAIN...
SPEECH BY RT HON. YAKUBU DOGARA, CFR ON THE IDPs QUESTION AS A STAIN
“I DARE SAY THAT THE CONDITIONS UNDER WHICH IDPs LIVE...