YADDA AKE HADDA CORN DOG

0
Da farko de shi corn dog ba da naman kare ake yinsa ba domin wasu idan suka ji corn dog sai su zata naman...

Yadda ake hada lemun pina colada

0
Ayau, zamu kawo maku yadda ake hadda lemu mai daddi da saukin haddawa.shi wannan lemun babu giya a ciki ko kadan kuma zamuyi amfanin...

Yadda ake hada yoghurt a gida

0
Yoghurt sanannen abinci ne kuma mai gina jiki, wanda ba kawai yana da sauƙi ba ne kuma ya dace a ci  yana da daɗi...

KUNUN MADARA (MILK PAP OR MILK PUDDING)

0
  Kunun madara, kunu ne da keda daddi sha, ga kuma saukin yi, baya bukatan kashe kudade da yawa wajan hada shi, kuma madara shine...

Yadda ake hadda miyan karas

0
Miyan karas, miya ne dake cike da dandano, kuma miya ne da idan kika gwada zaki so ki kara. Binciken kimiyya ya bayyana cewa bayan...

YADDA AKE HADA CHOCOLATE MILK SHAKE

0
    ABUBUWAN BUKATA SUNE: Kankara ( ice cubes) Chocolate ice cream da vanilla ice cream ludayi daddaya Madaran ruwa kofi daya Sigar cokali biyu Coco...

YADDA AKE HADA PAN CAKE

0
Pancake ya kasance daya daga cikin kayan  mar mari na girke girke,wadda uwar gida zata iya yinshi a matsayin karyawa,zata iya yiwa yara idan...

YADDA AKE HADA YOGHURT SALAD

0
Shi wannan salad in na daban ne ba irin waenda kuka saba gani bane, ana hadda wannan salad in ne da yoghurt da kuma...

YADDA AKE HADA SHAYIN ZOBO [HABISCUS TEA]

0
Shi de zobo yana da matukar amfani ga lafiyar jikin dan adam, kamar yadda Masana sukace zobo musamman bakin nan na temakawa wajen sauko...

Yadda Ake hada doya da kwai (Yamarita)

0
Doya da kwai wadda ake Kira da Yamarita da turanci abinci ne da kowa Ke so a Najeriya, sai dai inhar ba'a gwada ba.  Yamarita...