Amfanin magarya ga lafiyar dan adam
Ana kiran 'ya'yan itacen magarya a kimiyance da Ziziphus jujube ana yawan samun su ne a kasashe irin Nigeria, China, Turai, kudu da gabashin...
Sabbin alamomin cutar Covid 19.
A cikin kwanakin baya kafin kamuwa da cutar ta corona,idan kun sami toshewar hanci da ciwon kai , sanyi na yau da kullum da...
HANYOYI NA GIDA DA ZAMU BI WAJEN DAINA MUNSHARI A LOKACIN BACCI
Munshari yana faruwa ne a lokacin da iska ke gudana ta makogwaro lokacin da kuke shaƙan iska a cikin barcinku. Wanda yake saka sinadaran...
Hukumar NBTE Ta Tada Kura Kan Yaduwar Cibiyoyin Kiwon Lafiya Ba Bisa Doka Ba A Najeriya
Hukumar kula da ilimin fasaha ta kasa NBTE ta koka kan yadda cibiyoyin kiwon lafiya da kwalejoji ba bisa doka ba ke ci gaba da yaduwa...
Amfanin Shayar Da zallan Ruwan Nono Ga Jariri Da Uwa. ...
Menene shayarwa?
Shayar da nono lokacin da ake ciyar da jariri madaran nono, kai tsaye daga nono. Ana kuma kiranta raino. yanke shawarar shayar...
AMFANIN KURKUM GA LAFIYAR DAN ADAM
Kayan yaji da aka sani da kurkum na iya zama ƙarin ingantaccen abinci mai gina jiki a rayuwar dan adam.
Yawancin karatu masu inganci sun...
AMFANIN YAYAN HABBATUSSAUDA GA LAFIYA
Habbatussuda kamar yadda akafi saninshi a tsakanin musulmai da suka saba da fadanshi wanda ya kasance suna ne na larabci, an fara amfani dashi...
Warin Kafa Da Yadda Za’a Magance Shi [Smelly Feet]
Shi de warin kafa kamar warin jiki yake domin kuwa yana kunyata mutum a baina jama’a. saboda haka kafafuwan mu suna bukatan kullawa na...
Nau’ukan abinci hudu (4) da ya kamata mu kauracewa cin su kafin barci domin...
Kodar mutum yana da alhakin shige da ficen abubuwa daga jikin dan adam. Koda yana taimakawa jikin mutum wajan fitar da abubuwa da jikin...
Bayyanan Kiwon Lafiya Akan Dimples
Dimples ƙananan ramuka ne akan fata waɗanda ake iya gani a sassa daban-daban na jiki. Akwai nau'ikan iri biyu daban-daban, na wucin gadi da...










![Warin Kafa Da Yadda Za’a Magance Shi [Smelly Feet]](https://tozalionline.com/wp-content/uploads/2021/03/pedicure-at-luxury-spa-218x150.jpg)



