JIRGIN AZMAN YA KAMA DA WUTA A JEDDAH

0
Hukumar binciken hadurra, AIB, ta tabbatar da afkuwar kama wuta da jirgin na Azman yayi inda ta ce lamarin ya faru ne a filin...

GOMBE STATE REJOICES WITH IT’S EMIR,HRH.ABUBAKAR SHEHU ABUBAKAR III CFR.AT 45.

0
Governor Muhammadu Inuwa Yahaya ( Dan Majen Gombe) has felicitated with the Emir of Gombe, His Royal Highness, Alhaji Dr. Abubakar Shehu Abubakar III,...

Kaduna State changed to Zazzau State.

0
The Senate President Ahmad Lawan has assented the bill and sent to President Buhari for final endorsement. The bill which was jointly sponsored by Senator...

Jahar Gombe,na taya mai martaba sarkin Gombe Alhaji Abubakar Shehu Abubakar III,(CFR) bikin cika...

0
Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya (Dan Majen Gombe) yana taya Mai Martaba Sarkin Gombe, Alhaji Dr. Abubakar Shehu Abubakar III, murnar cika shekaru 45 da...

Ambaliyar ruwan sama a gundumar Lokogoma.

0
Biyo bayan ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka yi a gundumar Lokogoma da ke babban birnin tarayya Abuja, wanda aka samu da...

Gwamnatin Shugaba Buhari Ta Hana Hadiza Bala Usman  Rike Kowani Mukamin Gwamnati

0
     Kwamitin Ministoci da aka kafa bisa umarnin Shugaban kasa Muhammadu Buhari don binciken lokacin Hadiza Bala Usman a matsayin Manajan Darakta na Hukumar Tashoshin...

Mai Martaba Sarkin Kano, Gwamna Ganduje, Sanata Shekarau, Da Sauransu Sun Halarci Sallar Jana’izar...

0
Mai Girma Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje; Sarkin Kano, Mai Martaba Alhaji Aminu Ado Bayero da Sanata Ibrahim Shekarau na daga cikin dimbin musulmin...

Tinubu ya nemi kuri’u a wurin daurin auren dan gwamnan Gombe

0
A ranar Asabar ne dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress, Bola Tinubu, ya yabawa yankin Arewa maso Gabas bisa gagarumin goyon...

BABBAN KOTUN TARAYYA DA KE ABUJA TA AMINCE DA CI GABA DA TSARE KYARI...

0
A ranar talata da ta gabata ne,wani babban kotu da ke Abuja,ta ba hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa,izinin ci gaba da...

Wata babbar Mota ta murkushe motoci hudu a kan hanyar Keffi zuwa Abuja.

0
Babbar mota trailer ta murkushe wasu motoci hudu kusa da gadar Karu a kan babbar hanyar Abuja zuwa Nyanya Keffi a ranar Lahadi.Hatsarin ya...