The commissioner of police Sunday Babaji had asked all Abuja residents to go about...
The attention of the Commissioner of Police, FCT Police Command, CP Babaji Sunday, has been drawn to a video making the rounds on social...
Mabarata 150 ne aka kora yayin da FCTA ta tsananta cunkoson bara a kan...
Kimanin mabarata dari da hamsin (150) ne aka kwashe daga manyan titunan Abuja, babban birnin tarayya (FCT), bisa zarginsu da tayar da zaune tsaye...
Jahar Gombe,na taya mai martaba sarkin Gombe Alhaji Abubakar Shehu Abubakar III,(CFR) bikin cika...
Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya (Dan Majen Gombe) yana taya Mai Martaba Sarkin Gombe, Alhaji Dr. Abubakar Shehu Abubakar III, murnar cika shekaru 45 da...
DA DUMI-DUMINSA: Yan ta’adda sun kai hari Polytechnic ta Jihar Filato, sun sace dalibai...
Ayau Alhamis ne wasu ‘yan ta’addan da aka fi sani da ‘yan bindiga suka kai hari harabar polytechnic ta jihar Filato, Barkin Ladi, inda...
MATSALAR TSARO,WAZIRIN KATSINA YA AJIYE SARAUTAR SA.
Wazirin Katsina na biyar a gidan Sarautar Sullubawa, Alhaji Sani Abubakar Lugga, ya ajiye rawaninsa a yau Alhamis 24/2/2022, kamar yadda jaridun Katsina City...
Hukumar babban birnin tarayya ta kai samame a sansanonin baban bola a Abuja.
Domin magance munanan laifuka na babanbola a Abuja, hukumar babban birnin tarayya, FCTA, a ranar Talata, ta fara kwashe gidajen barkwanci, da Babanbola suka...
Davido da Chioma sun rasa dan su daya tilo Ifeanyi a jiya.
Labarin rasuwar dan mawaki Davido ya watsu a kafafen sada zumunta daban-daban.Rasuwar dan farko a wurin Davido, Ifeanyi, ya sa wasu daga cikin masoyansa...
ZABEN MAJALISAR FCT:HUKUMAR YAN SANDA SUN HANA ZIRGA -ZIRGA DAGA KARFE 12 NA DAREN...
Dangane da tabbatar da tsaro,a yayin gudanar da zabukan kansiloli da ciyamomin na babban birnin tarayya Abuja, rundunar yan sanda na babban birnin tarayya,...
GOMBE STATE REJOICES WITH IT’S EMIR,HRH.ABUBAKAR SHEHU ABUBAKAR III CFR.AT 45.
Governor Muhammadu Inuwa Yahaya ( Dan Majen Gombe) has felicitated with the Emir of Gombe, His Royal Highness, Alhaji Dr. Abubakar Shehu Abubakar III,...
Wata babbar Mota ta murkushe motoci hudu a kan hanyar Keffi zuwa Abuja.
Babbar mota trailer ta murkushe wasu motoci hudu kusa da gadar Karu a kan babbar hanyar Abuja zuwa Nyanya Keffi a ranar Lahadi.Hatsarin ya...