Abubakar Malami ya yi watsi da kudirin sa na takarar Gwamnan Kebbi.
Dokta Umar Gwandu, Kakakin Babban Lauyan Tarayya, Abubakar Malami, ya bayyana dalilin da ya sa shugaban nasa ya yanke shawarar yin watsi da burinsa...
Hukumar kula da jin dadin alhazai na babban birnin tarayya Abuja, ta shawarci maniyata...
Hukumar Jin Dadin Alhazai, MPWB, a hukumar kula da babban birnin tarayyar Najeriya, FCTA, ta yi kira ga maniyyatan da za su je kasar...
SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI, YA AIKA DA JERIN SUNAYEN MINISTOCI GA MAJALISAR DATTAWA DOMIN...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya aika da jerin sunayen ministocin da ya mikawa majalisar dattawa domin tantance su.
Wadanda aka zaba su ne Henry Ikechukwu...
Na gargadi Peter Obi da wuce gona da iri;inji Wole Soyinka.
Wanda ya lashe kyautar Nobel, Farfesa Wole Soyinka, ya ce ya gargadi dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, LP, Peter Obi kan wuce...
Gwamnoni sun gayyaci Emefiele kan sake fasalin Naira
Gwamnonin jihohin kasar nan 36 sun gayyaci gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele, kan manufar cire kudi da kuma sake fasalin kudin Naira.
Kungiyar...
Juyin Mulki: Sojojin Burkina Faso sun hambarar da Paul Henri Damiba
Kaftin din sojojin Burkina Faso Ibrahim Traore ya sanar a daren jiya Juma'a cewa sojojin kasar sun kwace mulki tare da hambarar da shugaban...
BAYAN BARAZANAR EL-RUFAI, JAMI’AR JIHAR KADUNA ZATA CIGABA DA ZAMAN KARATUN
Hukumar gudanarwar Jami’ar Jihar Kaduna (KASU) ta koma karatu karo na biyu na shekarar 2020/2021 ga sababbin dalibanta da tsofoffi, sama da watanni biyar...
MINISTAN FCT YA YIWA DALIBAN FCT KYAUTA A FASAHA DA KIMIYA..
1. Mai girma. Ministan babban birnin tarayya, Malam Muhammad Musa Bello ya yabawa daliban makarantar sakandiren kimiyyar gwamnati dake yankin Garki,da Gwagwalada a bisa nasarar...
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf yakarbi Bakwancin Ministan Sadarwa ta zamani na...
Asafiyar wannan rana Mai Girma Gwamnan jihar Kano H.E Alhaji Abba Kabir Yusuf yakarbi Bakwancin Ministan Sadarwa ta zamani na kasa Dr. Bosun Tijjani...
Shugaba Muhammadu Buhari ya isa faretin sojoji a jiya Alhamis cikin kayan soji.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa bikin kaddamar da bikin taron sojojin Najeriya na 2023.
Buhari wanda ya isa dandalin Eagle Square, inda aka yi...












