Wike ya ci alwashin yin garambawul domin tabbatar da gaskiya wurin aiwatar da ayyuka.
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike ya bayyana a matsayin abin kunya matuka game da sauye-sauyen kwangilolin da ya yi ta fama da su...
An tsinci gawar wakilin Voice Of Nigeria(VON)da ya bace a Zamfara.
A ranar Laraba ne Majalisar Dokokin Jihar Zamfara ta NUJ ta tabbatar da kisan Alhaji Hamisu Danjibga, wakilin Muryar Najeriya VON a jihar.
Wata sanarwa...
‘Yan fashi sun kashe mutane uku tare da sayar da motocinsu wa kamfanin kasar...
Wani da ake zargin dan fashi da makami, Williams Abiodun, a ranar Laraba, ya bayyana yadda ‘yan kungiyarsa suka kashe wadanda suka mutu tare...
Shugaban Majalisar Dattawa, Akpabio Ya Ziyarci Tinubu
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio a yanzu haka yana fadar shugaban kasa domin ziyartar shugaba Bola Tinubu bayan rantsar da shi a matsayin shugaban...
BABBAN KOTUN TARAYYA DA KE ABUJA TA BAI WA MATAIMAKIN KWAMISHINAN YAN SANDA ABBA...
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da belin mataimakin kwamishinan ‘yan sanda da aka dakatar, Abba Kyari.
A ranar Alhamis ne mai shari’a...
FAAN ta umurci kamfanonin jiragen sama da su kwashe jiragen su daga filin jirgin...
Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya (FAAN) ta umurci kamfanonin jiragen sama da su mayar da jirginsu daga babban filin jirgin saman...
Nigerian Security and Civil Defense Corps Apprehended Child Trafficker in Kogi State.
Kogi State Command of the Nigeria Security and Civil Defense Corps, NSCDC, has cautioned parents to be wary of child traffickers.
State Commandant of the...
Har yanzu Najeriya na asarar gangar danyen mai 400,000 a kullum – NSA
Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya ce har yanzu kasar nan na asarar gangar danyen mai 400,000 a...
RMAFC Ta Musanta Batun Karawa Tinubu, Shattima, Gwamnoni Da Sauransu Albashi
Hukumar tattara kudaden shiga da raba kudaden shiga da kuma kasafin kudi (RMAFC) ta musanta rahotannin kafafen yada labarai na cewa ta amince da...
Rundunar yan sandan jahar Imo ta kama makashin Ahmed Gulak yayin jana’izar mahaifinsa
Rundunar ‘yan sandan jihar Imo a ranar Larabar da ta gabata ta kama wani sojan da ake nema ruwa a jallo mai suna Chinwendu...