Muke da yawan Jama a , a Arewa yakamata madafun iko su zamto...
Shirin Gyara kayanka
Tare da Muhammad sani
Inda suka tattauna kan al amuran da suka Shafi Arewancin Najeriya .
Babban daraktan gudanarwa Ferfesa Sadiq Umar Abubakar Gombe...
Uwargidan shugaban kasa ta karbi bakuncin Yan Wasan Super Falcons a Aso Rock
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu, a halin yanzu tana karbar bakuncin ‘yan kungiyar kwallon kafar mata ta Najeriya, Super Falcons, a fadar shugaban...
Gobe Lahadi karfe 7 na safe Shugaban kasa Bola Tinubu zai yi wa Yan...
*Breaking*.....
Shugaban kasa Bola Ahmed zai gabatar da jawabi ga yan kasar nan kai tsaye dangane da halin da ake ciki da kuma kiraye kirayen...
Gwamnan Gombe Ya Taya Murna Ga Kiristoci, Tare Da Jaddada Muhimmancin Zaman Lafiya, Ƙauna...
25/12/2023
Gwamnan Gombe Ya Taya Murna Ga Kiristoci, Tare Da Jaddada Muhimmancin Zaman Lafiya, Ƙauna Da Nazari
...Ya Buƙaci Su Yi Wa Najeriya Addu'o'i
Gwamnan Jihar Gombe...
Gwamnan Gombe Ya Naɗa Sabin Masu Bashi Shawara Na Musamman, Da Babban Darakta, da...
Gwamnan Gombe Ya Naɗa Sabin Masu Bashi Shawara Na Musamman, Da Babban Darakta, da kuma Manyan Mataimaka Na Musamman
Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya...
KWAMANDAN AFRICOM NA AMURKA YA ZIYARCI CDS,YA BA NAJERIYA HANYOYIN MAGANCE RASHIN TSARO.
Kwamandan rundunar sojin Amurka a Afrika, Janar Michael Langley, ya ziyarci babban hafsan hafsoshin tsaron kasar, janar Christopher Musa a hedikwatar tsaro dake Abuja.
Janar...
Gombe NNPP Ready To Partake, Win LG Elections – Mailantarki
The gubernatorial candidate of the New Nigeria People's Party (NNPP) in Gombe State Alhaji Khamisu Ahmad Mailantarki, said the party is fully ready to...
Gwamna Inuwa Yahaya Ya Rattaba Hanu Kan Kasafin Kuɗin 2024
Daga Yunusa Isa, Gombe
Gwamnan Jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya ya sanya hannu kan ƙudurin kasafin kuɗin 2024 na fiye da Naira biliyan...