DA ƊUMI-ƊUMINSA: Sarkin Kano Aminu Ado Bayero Ya Angwance.
DA ƊUMI-ƊUMINSA: Sarkin Kano Aminu Ado Bayero Ya Angwance
Da safiyar wannan rana ta Juma'a 6 ga watan 1 na shekara ta 2023 aka ɗaura...
IBB saurayina ne amma yanzu bama tare domin na rabu da shi, in ji...
Ummi Ibrahim, fitacciyar tsohuwar jarumar Kannywood wacce aka fi sani da Ummi Zee Zee, ta tabbatar da rade-radin da ke cewa ta yi soyayya...
Ko a jiki na game da sake dawo da binciken bidiyon dala:In ji Ganduje.
Tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya ce ko a jikinsa, game da matakin da gwamnatin jihar ta dauka na ci gaba da...
Jaruma Rukayya Dawayya Ta Gina Katafaren Gida
Fittacciyar jaruma kuma mai shirya fina_finai a Kannywood rukkaiya umar santa wadda akafi sanni da rukkaiyya dawayya ta gina katafaren gida.
Kamar yadda jarumar ta...
Bikin fina-finan Abuja zai bunkasa harkokin yawon bude ido – Minista
Karamar ministar babban birnin tarayya, Dr. Ramatu Aliyu a yau Alhamis, ta ce bikin fina-finan na Zuma da ke tafe zai bunkasa harkokin yawon...
Ina tunanin tsayawa takara shekara ta 2023 – cewar Rukayya Dawayya
Fitacciyar jaruma a masana’antar fina-finai ta Kannywood Rukayya Umar Santa, wacce aka fi sani da Rukayya Dawayya, ta soma tunanin za ta shiga sahun...
IN MEMORY OF ABDULHAMID HASSAN BABA (1940-2021)
SOME WORDS ABOUT MY LATE GRANDFATHER
You know the saying “nobody is perfect” is really hard for me to believe because,my grandfather was simply the...
Buhari zai dawo kwanaki kafin a mika mulki a ranar 29 ga Mayu; Likitan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kasance a birnin Landan na tsawon mako guda bisa umarnin likitan hakori wanda ya fara duba sa.
Shugaban zai dawo ne, kwanaki...
Jarumi Ali Nuhu Ya wallafa Sabon Hoton Dan Sa, Ahmad A Yayin Da Yake...
Iyaye da yawa suna ba wa 'ya'yansu daman zabi a lokacin zabar abun da suke so su zama. Shahararren jarumin Kannywood Ali Nuhu ya...
Sultan Ya Ayyana Ranar Alhamis 1 Ga Watan Zul Hijjah, Asabar Sallah
Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ya ayyana ranar Alhamis 30 ga...