Gwamnan kano ya bawa Sarki Sanusi takaddar shedar zamansa sarki,Sannan yayi martani ...
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce sun bi dukkan ƙa'idojin da suka dace wajen soke dokar masarautun jihar.
Gwamnan ya bayyana hakan ne...
Shin me zaku tuna a lokacin da aka sauke Sarki Sanusi Muhammad Sunusi 11...
Muhammadu Sanusi na biyu wanda ke jawabi lokacin da majalisar malaman Sunna daga Kano ta kai mashi ziyara a masaukin shi na Kaduna, ya...
DA DUMI-DUMI:Sarkin kano Sunusi Muhammad Sunusi 11 shine halastacce Sarki a Jihar kano.
DA DUMI-DUMI
Gwamnan Kano ya tabbatar da nadin Khalifa Muhammadu Sanusi II a matsayin Gwamnan Kano, ya ba tsoffin sarakuna Sa'o'i 48 su fice da...
DA DUMI-DUMI: Jami’an DSS sun mamaye fadar Sarkin Kano, yayin da ake zancen sabon...
Hukumar tsaron farin kaya (DSS) sun kai farmaki fadar Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, a daidai lokacin da jita-jitar tsige Sarkin ta yi...
Majalisar Dokokin jihar kano ta rushe dokar kafa Masarautu biyar
Majalisar Dokokin jihar kano ta rushe dokar kafa Masarautu biyar da aka yi tare da maye gurbinta da sabuwar dokar marautar kano guda daya...
DA DUMI-DUMI: Gwamnatin Kano ta maida Sanusi Lamido Sanusi bisa karagar Sarautar Kano.
Daga Fiddausi Umar Aliyu
Wata majiya mai tushe ta tabbatar wa da LEADERSHIP cewar an dawo da Sarki Muhammadu Sanusi II a matsayin Sarkin Kano.
Wannan...
An rushe sarakunan jihar Kano
Majalisar dokokin jihar Kano Amince inda ta rushe sarakuna biyar baki daya a jihar.
Hakan na nuni da cewar yanzu haka babu sarki a jihar...
Yadda ta wakana a ziyarar Gwamnan jihar Gombe fadar Shugaban Ƙasa dake...
Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Arewa kuma Gwamnan Jihar Gombe Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya, ya jaddada goyon bayan sa akan batun kafa 'yan sandan Jihohi a...
Har yanzu ana zaman dari-dari a kasuwar banex plaza dake Abuja.
Da yake mayar da martani game da lamarin a ranar Talata, kakakin Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya, Manjo-Janar Onyema Nwachukwu, ya bayyana cewa an...
Kotu tayi umarnin A like sammaci A kofar gidan fitacciyar yar siyasar jihar kano...
Babbar kotun shari’ar musulinci dake zaman ta a Shahuci Kano, karkashin jgaorancin mai shari’a Malam Abdu Abdullahi Wayya, ta bada umarnin ayi sammacin...