Muhammad Abacha ya lashe tikitin kujerar Gwamna a Kano a karkashin tutar PDP.
A yayin da ‘yan Najeriya ke fafatukar tunkarar babban zaben shekarar 2023, inda jam’iyyun siyasa daban-daban suka gudanar da zaben fidda gwani, tikitin jam’iyyu...
Tinubu ya nemi kuri’u a wurin daurin auren dan gwamnan Gombe
A ranar Asabar ne dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress, Bola Tinubu, ya yabawa yankin Arewa maso Gabas bisa gagarumin goyon...
TAWAGAR HUKUMAR ALHAZAI TA NAJERIYA ZA SU TASHI ZUWA SAUDIYYA A GOBE LAHADI.
TAWAGAR HUKUMAR ALHAZAI TA NAJERIYA ZA SU TASHI ZUWA SAUDIYYA A GOBE LAHADI
Daga Fatima Abubakar
Sanarwar wadda ke dauke da sa hannun mataimakin Darakta...
Buhari Ya Kori Shugaban NIPC, Saratu Umar
A yammacin ranar Alhamis ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dakatar da nadin Hajiya Saratu Umar a matsayin babbar sakatariyar hukumar bunkasa zuba jari...
An yankewa mawaki R. Kelly hukuncin daurin shekaru 30 a gidan yari saboda laifin...
An yanke wa mawakin Amurka R. Kelly hukuncin daurin shekaru 30 a gidan yari saboda amfani da matsayinsa na shahara wajen lalata da yara...
Da Duminsa: Jakadan Najeriya a kasar Spain, Demola Seriki ya rasu
Rahotanni da ke fitowa a safiyar ranar Alhamis sun tabbatar da cewa jakadan Najeriya a kasar Spain, Demola Seriki, ya rasu. Naija News ta...
Ba Za Mu Sa Hannu Ba Duk Wani Yarjejeniyar Da Ba Za Mu Iya...
A ranar Juma’ar da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shaidawa kungiyoyin da suka hada da kungiyar malaman jami’o’i ASUU cewa gwamnatin...
Nasarawa State Commissioner for Information,culture and tourism Kidnapped.
The Commissioner for Information, Culture and Tourism in Nasarawa State, Yakubu Lawal, has been kidnapped by gunmen who stormed his residence on Monday night...
Zababben Shugaban Kasa, Tinubu Ya Tashi Daga Nijeriya Zuwa Turai A Ziyarar Aiki
Zababben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a ranar Laraba da yamma ya bar Najeriya zuwa Turai domin ziyarar aiki.
Zai yi amfani da damar tafiya...
Kotin Koli Ta Tabbatar Da Zaben Gwamnan Legas.
Yanzu-Yanzu: Kotun Koli Ta Kawo Ƙarshen Shari’ar Sanwo-Olu Da Rhodes-Vivour
Kotun kolin kasar ta fara yanke hukunci kan rigingimun gwamnonin da suka taso daga zaben...