Uwargidan shugaban kasa ta karbi bakuncin Yan Wasan Super Falcons a Aso Rock
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu, a halin yanzu tana karbar bakuncin ‘yan kungiyar kwallon kafar mata ta Najeriya, Super Falcons, a fadar shugaban...
Makonni hudu ya rage, ATMs na banki na ci gaba da raba tsofaffin takardun...
Wani bincike da kididdigar Nairametric ya nuna cewa galibin injinan ATM na banki a fadin kasar nan na ci gaba da raba tsofaffin takardun...
Yan bindiga sun yi garkuwa da kwamishinan jihar Benue
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun yi garkuwa da kwamishinan yada labarai, al’adu da yawon bude ido na...
Hukumar Fansho ta babban birnin tarayya ta raba N8bn ga masu ritaya 1,217 a...
Hukumar fansho na ma’aikatan kananan hukumomin FCT ta biya Naira biliyan 8 ga ma’aikata 1,217 da suka yi ritaya daga shekarar 2016 zuwa yau.
Darakta...
Buhari zai dawo kwanaki kafin a mika mulki a ranar 29 ga Mayu; Likitan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kasance a birnin Landan na tsawon mako guda bisa umarnin likitan hakori wanda ya fara duba sa.
Shugaban zai dawo ne, kwanaki...
SAMUN MAN KOLMANI: MANYAN SHUGABANNI GOMBE SUN YI ZIYARAR GODIYA GA SHUGABAN KASA BUHARI
Tawagar shugabannin siyasa da na addini da ‘yan kasuwa daga jihar Gombe karkashin jagorancin gwamna Muhammad Inuwa Yahaya sun je fadar shugaban kasa da...
Nasarawa State Commissioner for Information,culture and tourism Kidnapped.
The Commissioner for Information, Culture and Tourism in Nasarawa State, Yakubu Lawal, has been kidnapped by gunmen who stormed his residence on Monday night...
DOAS unveils FCT mobile advert, haulage permits for 2023.
The Department of Outdoor Advertisement and Signage (DOAS) of the Federal Capital Territory Administration (FCTA) has launched FCT/State mobile advertisement and haulage permits for...
Dan tsohon shugaban majalisar dattawa ya mutu a shekaru 51 bayan ya sha fama...
Tsohon shugaban majalisar dattijai, David Mark, ya tabbatar da mutuwar dansa na farko, Tunde, kuma ya bayyana yadda Biochemist in ya mutu bayan ya...
Mutane 17 Sun Mutu, Uku Sun Raunata A Hadarin Mota A Kano
A kalla mutane 17 ne aka tabbatar da mutuwarsu sannan wasu uku suka jikkata a wani hatsarin mota da ya afku a kauyen Yaura...