Governor Inuwa Yahaya Grateful for Supreme Court Victory
Governor Inuwa Yahaya Grateful for Supreme Court Victor
...Describes Verdict as Affirmation of Will of Gombe People
...Pledges to Continue to Work for Greater Gombe
Governor Muhammadu...
CBN Zai Saki Kudaden Zabe Ga INEC A Ranar Talata
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa ta bayyana fatan ganin an biya bukatar kudin da ta gabatar wa babban bankin Najeriya a ranar...
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta ba da tabbacin cewa za ta bayyana...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, ta bayar da tabbacin cewa za a bayyana sakamakon zaben shugaban kasa na yau Asabar cikin...
Shugaban Majalisar Dattawa, Akpabio Ya Ziyarci Tinubu
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio a yanzu haka yana fadar shugaban kasa domin ziyartar shugaba Bola Tinubu bayan rantsar da shi a matsayin shugaban...
Gwamnan Kano Ya Maida Muhuyi Magaji A Matsayin Shugaban Hukumar Yaki Da Rashawa
Gwamnan jihar KANO, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida Gida ya amince da mayar da Barr. Muhyi Magaji Rimin Gado...
Gwamnan Kwara, Abdulrazaq ya zama shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya
GWAMNA Abdulrahman Abdulrazaq na jihar Kwara ya zama sabon shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF).
Ya maye gurbin Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto wanda...
Ana zargin wani dan sanda da harbe wani mutum akan Sa’in san zaben gwamna...
Wani dan sanda da har yanzu ba a tantance ba a Mopol 8 Jos, jihar Filato, an rahoto cewa ya harbe wani matashi a...
KSCHMA Za Ta Shigar da Masu Cutar Tarin Fuka 6,000 Cikin Tsarin Kiwon...
Hukumar Taimakekeniyar Lafiya ta Jihar Kano (KSCHMA) ta sanar da shirin shigar da cutar tarin fuka 6,000 cikin tsarin kula da lafiya na masu...
Gwamnatin Tarayya Ta Nada Sarkin Ilorin A Matsayin Shugaban BUK
An nada Sarkin Ilorin kuma Shugaban Majalisar Sarakunan Jihar Kwara, Mai martaba Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari CFR, a matsayin Shugaban Jami’ar Bayero ta Kano.
News Point...
Dage zabe na iya shafar fara kidayar 2023 – NPC
Fara kidayar gidaje da yawan jama'a na kasa na shekarar 2023 da aka shirya tun a ranar 29 ga watan Maris mai yuwuwa dage...











