Shugaban kasa Muhammadu Buhari,ya gargadi ‘yan Najeriya da su guji tayar da tarzoma bayan...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi gargadi game da tarzoma da tashe-tashen hankula bayan bayyana sakamakon zabe a babban zaben 2023.
A ranar Asabar 25...
An kama wani dan majalisar dokoki a Fatakwal da makudan Kudade na dalar Amurka.
An kama wani dan Majalisar Wakilai, Dokta Chinyere Igwe da tarin daloli a hanyar Ana, Fatakwal da sanyin safiyar Juma’a.
Rundunar ‘yan sandan da ke...
Zanga-zanga ta barke a Jihar Ogun saboda karancin Naira, An Kona bankuna
A wani karo, zanga-zanga ta barke a jihar Ogun kan karancin naira, inda faifan bidiyo a yanar gizo ke nuna yadda aka kona bankuna...
Kamfen din Tinubu ya ki amincewa da Nadin Naja’atu Muhammad a matsayin Kodinetan PSC
Majalisar yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC ta yi watsi da nadin Naja’atu Muhammad a matsayin kodinetan hukumar kula da ayyukan ‘yan...
Kwankwaso Zai Samu Kuri’u 25% A Jihohi 24 da Babban Birnin Tarayya – NNPP
Gabanin zaben shugaban kasa da za a yi a ranar 25 ga watan Fabrairu mai magana da yawun jam'iyyar New Nigeria People's Party (NNPP)...
CBN Zai Saki Kudaden Zabe Ga INEC A Ranar Talata
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa ta bayyana fatan ganin an biya bukatar kudin da ta gabatar wa babban bankin Najeriya a ranar...
Kwanaki hudu bayan dakatar da Binani, wani kwamitin APC ya dakatar da mataimakin shugaban...
KWANA 10 bayan da News Point Nigeria ta fitar da rahoto na musamman cewa, kwamitin zartarwa na karamar hukumar Yola ta Kudu ta dakatar da 'yar...
APC Ta Dakatar Da Aisha Binani A Adamawa
Mako guda kafin zaben 2023, rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar All Progressives Congress a jihar Adamawa a ranar Juma’a, ya dauki wani salo, yayin...
DA DUMINSA:CBN Ya Umarci Bankuna Da Su Karbi Tsofaffi N500, N1,000
Babban bankin Najeriya ya umarci bankunan da su fara karbar tsofaffin takardun kudi na N500 da N1,000 daga hannun jama’a nan take.
Duk da haka,...
Mummunan Zanga-zanga Ta Barke A Legas Kan Sabbin Naira
Zanga-zangar ta barke a wasu yankuna a kan babbar hanyar Legas zuwa Ikorodu a jihar Legas saboda karancin sabbin kudin Naira da kuma wahalhalun...