Thursday, March 28, 2024

IMPORTANT ANNOUNCEMENT.

0
Important Announcement.   The FCT Education Secretariat wishes to inform Parents and Guardians that the 2021/2022 Academic Calendar for FCT Schools will come to an end...

Yajin aikin ASUU a yau litinin ya shiga kwana na 161.

0
Kungiyar malaman jami’o’i da manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya da ke yajin aiki a ranar Lahadin da ta gabata, sun ce har yanzu gwamnatin tarayya...

Yan uwan wayanda aka yi garkuwa da su a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna...

0
Iyalan wadanda jirgin kasan ya rutsa da su sun yi tattaki zuwa ma'aikatar sufuri a ranar Litinin don nuna rashin amincewarsu da ci gaba...

‘Yan ta’adda sun yi kwanton bauna kan tawagar Brigade of Guards da ke sintiri...

0
  ‘Yan ta’addan da ke aiki a babban birnin tarayya Abuja na kara samun kwarin guiwa a wannan rana yayin da suka yi wa jami’an...

Obasanjo ya shawarci matasa da su daina yarda da kalmar manyan gobe.

0
A yau Asabar ne tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya ce komai game da shi, ciki har da fitowar sa a matsayin shugaban...

Independent National Electoral Commission (INEC) has urged Nigerians to file lawsuits against candidates who...

0
Independent National Electoral Commission (INEC) has urged Nigerians to file lawsuits against candidates who submit false certificates to the electoral body. This came as the...

50 Abducted in Niger State.

0
Terrorists have abducted fifty people from Kuchi, in the Munya Local Government Area of Niger State. According to the Co-convener of Concerned Shiroro Youths Of...

Ranar kwarewar ta matasar duniya,wata kungiya mai zaman kanta zata horar da matasa a...

0
Kungiyar Gidauniyar Helpline Foundation a yau  ke horar da matasa yan asali akan sanar hannu. Shugabar Gidauniyar Foundation, Dakta Jumai Ahmadu, a wata tattaunawa da...

Dan tsohon shugaban kasa, Marigayi Umar Musa ‘Yar’Adua zai daura aure da amaryarsa, Yacine.

0
An ruwaito cewa Shehu Yar’Adau daya daga cikin ‘ya’yan tsohon shugaban kasa Umar Musa Ya’Adua na shirin auren amaryarsa, Yacine. Za a daura aurensu...

Morocco ta doke Super Falcons a wasan kusa da na karshe.

0
Super Falcons ta kasa samun wasan karshe na 10 na karshe bayan da ta doke su da ci 4-5 a bugun fanariti a gasar...