An nada mista Joe santos paseiro a matsayin kocin Super Eagles na Najeriya.

0
ranar Lahadi ne hukumar kwallon kafa ta Najeriya ta sanar da nadin Mist Joe Santos Peseiro a matsayin sabon kocin kungiyar manyan 'yan wasan...

Yana da babban hazaka – Jay-Jay Okocha ya bayyana dan wasan da yake so

0
Fitaccen dan wasan Najeriya, Austin Jay-Jay Okocha ya zabi Jude Bellingham na Borussia Dortmund a matsayin dan wasan da yake matukar so a gasar...

EPL: Mun yi kewan Ronaldo – Ten Hag ya fada, bayan sun tashi wasa...

0
  Kocin Manchester United, Erik ten Hag, ya ce 'yan wasansa sun yi kewan Cristiano Ronaldo bayan da suka tashi kunnen doki 1-1 da Chelsea...

Chelsea za ta karbi bakuncin Real Madrid, Man City za ta karbi bakuncin Bayern...

0
CHELSEA za ta kara da Real Madrid mai rike da kofin gasar zakarun Turai a wasan kusa da na karshe.   Pep Guardiola zai kara da...

MAI TSARON GIDA A GASAR WASAN CIN KOFIN AFRIKA YA DAWO FAGEN DAAGA,BAYAN WARKEWA...

0
Babban kungiyar kwallon kafa ta kasa Nijeriya wato super eagles na ci gaba da burgewa a kasar Kamaru a matsayin daya daga cikin manyan...

MESSI YA LASHE KYAUTAR GWARZON DAN KWALLON KAFA NA MAZA NA FIFA.

0
Lionel Messi ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafa na maza na FIFA bayan da ya jagoranci Argentina ta lashe gasar cin kofin duniya...

Kofin Duniya: Benzema zai koma tawagar Faransa

0
Karim Benzema na iya sake komawa cikin tawagar Faransa a gasar cin kofin duniya na 2022. Tun da farko an cire dan wasan mai shekaru...

Najeriya Ta Kammala Gasar Wasannin Olympics na Paris Ba Tare da Lambobi ba.

0
Najeriya ta ƙarkare Olympics ta Paris ba tare da samun lambar yabo ko ɗaya ba Duk da yadda gwamnatin Najeriya ta kashe makudan kuɗade har...

Hukumar Kwallon Yashin Nijeriya Tayi Haɗin Gwiwa da Kamfanin Kera Motoci Na Innoson Motors

0
Hukumar Kwallon Yashin Nijeriya Tayi Haɗin Gwiwa da Kamfanin Kera Motoci Na Innoson Motor Daga: Captain Yobe Hukumar dake shirya kwallon yashi ta Najeriya (NBSL) ta...