Michael Mmoh Mai ruwan Najeriya Da Amurka Tauraron Dan Wasan Tennis Ya Sami Tikitin...
Dan wasan tennis Mai ruwan Najeriya da Amurka mai shekaru 25 a duniya, Michael Mmoh yana cikin mafarki bayan ya tsallake zuwa zagaye na...
Tsohon dan wasan Ingila, Heskey ya bukaci Liverpool da ta sayi Osimhen
Tsohon dan wasan Ingila Emile Heskey ya shawarci Liverpool da ta sayi Victor Osimhen.
Rahotanni sun bayyana cewa Liverpool na cikin kungiyoyin da ke son...
Uwargidan shugaban kasa ta karbi bakuncin Yan Wasan Super Falcons a Aso Rock
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu, a halin yanzu tana karbar bakuncin ‘yan kungiyar kwallon kafar mata ta Najeriya, Super Falcons, a fadar shugaban...







