Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya janye sunan Maryam Shetty a jerin sunayen ministocin sa.

0
57

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya janye sunan Dr Mariam Shetty, wacce ta zaba daga jihar Kano.

Shugaban ya maye gurbin Shetty da Mariga Mahmud.

Ya kuma zabi tsohon kakakin kungiyar yakin neman zaben Bola Tinubu, Festus

A ranar Laraba ne shugaba Bola Tinubu ya aike da karin jerin sunayen mutane 19 da aka nada

A ranar Alhamis an ruwaito cewa, nadin Maryam Shetty daga jihar Kano a matsayin minista a ranar Laraba da shugaba Bola Tinubu ya yi a ranar Laraba ya ci gaba da janyo cece-kuce daga ‘yan Najeriya a shafukan sada zumunta musamman na Twitter.

Avranar Larabar da ta gabata ne, Tinubu ya tura karin sunayen mutane 19 na sunayen ministocin da aka nada domin cika wadanda aka turo a baya na mutum 28 a ranar 2 ga watan Agusta…

 

Daga Fatima Abubakar.