Tuesday, February 7, 2023

Gwamna Badaru ya nada Sunusi a matsayin sabon Sarkin Dutse

0
Gwamna  Muhammad Badaru na Jigawa ya amince da nadin Hameem Sunusi a matsayin sabon Sarkin Dutse.   Kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) ta ruwaito cewa...

Tsohon shugaban kasa ya rasu

0
  Tsohon shugaban kasar Pakistan Pervez Musharraf ya rasu a wani asibiti da ke birnin Dubai bayan ya sha fama da rashin lafiya, kamar yadda...

Dogara da Keyamo sun yi arangama akan Buhari da Tinubu.

0
Kakakin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, Festus Keyamo; Kuma tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara, sun yi musayar kalamai...

An kashe mutane 84 a jahar Katsina a karshen makon jiya.

0
Rahotanni da muke samu a jiya na nuni da cewa adadin mutanen da ‘yan bindiga suka kashe a tsakanin Kankara-Bakori a jihar Katsina ya...

Hukumar jin dadin Alhazai ta Najeriya ta ware kujeru 3,520 domin gudanar da aikin...

0
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Najeriya ta ware kujeru 3,520 domin gudanar da aikin hajjin shekarar 2023 daga hukumar alhazai ta kasa NAHCON. Hukumar ta...

Mutane 3 ne suka mutu,an ceto 21 yayin da ake ci gaba da neman...

0
Wani rukunin kasuwanci mai hawa biyu da ake ginawa a gundumar Gwarinpa na babban birnin tarayya Abuja, ya ruguje da yammacin ranar Alhamis, inda...

2023 AND THE SABOTAGE GALORE.

0
Billions of dollars were expended in the development of critical infrastructure needed for economic growth and expansion. The most remarkable is the renewal of...

Yan sandan yankin Kabusa sun kashe wani dan fashi da makami,yayin da sauran suka...

0
Jami’an rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja sun yi nasarar fatattakar ‘yan fashi da makami a garin Kabusa da ke wajen babban birnin...

An kama wasu ma’aikatan POS masu aiki ba bisa ka’ida ba a Abuja.

0
A ranar Juma’ar da ta gabata ne a Abuja,jami’an tsaro ta kama jami’an ‘yan kasuwa 47 da suka rataye a kan tituna da sauran...

DA DUMI DUMIN TA:Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya amince da kara kwanaki goma don...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da tsawaita wa'adin kwanaki 10 na musayar kudade zuwa sabbin takardun kudi. Gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele ne...