Tuesday, June 28, 2022

LAWAN AND APKABIO LOSE OUT AS INEC PUBLISHES CANDIDATES LIST.

0
The All Progressives Congress may not have candidates for the Yobe North and Akwa Ibom North West Senatorial Districts in the 2023 elections because...

Yan bindiga sun kai hari kan ayarin motocin mahajjatan karamar hukumar Isa a Sakkwato.

0
Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki kan ayarin motocin bas da ke dauke da maniyyata mahajjata daga karamar hukumar Isa ta jihar Sokoto da yammacin ranar...

SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI, YA AIKA DA JERIN SUNAYEN MINISTOCI GA MAJALISAR DATTAWA DOMIN...

0
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya aika da jerin sunayen ministocin da ya mikawa majalisar dattawa domin tantance su. Wadanda aka zaba su ne Henry Ikechukwu...

Former NFA Secretary General, Sani Toro Abducted

0
A former Secretary-General of the then Nigeria Football Association (NFA), Hon. Ahmed Sani Toro, was abducted by gunmen. He was reportedly abducted last night on...

HAR YANZU HUKUMAR ZABE MAI ZAMAN KANTA BA TA TSAWAITA RAJISTAR KATIN ZABE BA

0
Yayin da ya rage kwanaki 11 a ci gaba da gudanar da rijistar masu kada kuri’a da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta...

Shugaban majalisar dattawa ya nuna damuwar sa yayin da sanata Adamu Alieru da sanata...

0
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan, ya sanar da sauya shekar wasu Sanatocin Kebbi guda biyu yayin zaman majalisar a ranar Talata. Sun hada da tsohon...

JAWABIN SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI, YAU 12 GA WATAN YUNI,RANAR DA AKA WARE DOMIN...

0
1.Yan uwa a Najeriya, yau 12 ga watan Yuni,rana ce ta bikin  ranar Dimokradiyya da kuma bikin murnar ‘yanci da hadin kan al’ummarmu. 2. Daga...

An sako mutane 11 daga cikin wayanda aka yi garkuwa da su a jirgin...

0
Rahotanni sun bayyana cewa, a ranar Asabar din da ta gabata ne ‘yan ta’addan suka sako mutanen da suka sace daga Kaduna zuwa Abuja...

Kalubale da nasarorin Bola Ahmed Tinubu.

0
Kamar yadda jaridar TheCable ta yi hasashe, Bola Ahmed Tinubu, tsohon gwamnan jihar Legas, ya yi nasara a kan duk wadanda suka zo neman tikitin takarar...

Alhaji Tanko Yakasai, ya ce za a kafa tarihi a Najeriya idan Tinubu ya...

0
Alhaji Tanko Yakasai ya yaba da fitowar Bola Tinubu a matsayin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress. A wani sakon taya murna...