Tuesday, February 7, 2023

Tsohon shugaban kasa ya rasu

0
  Tsohon shugaban kasar Pakistan Pervez Musharraf ya rasu a wani asibiti da ke birnin Dubai bayan ya sha fama da rashin lafiya, kamar yadda...

Dogara da Keyamo sun yi arangama akan Buhari da Tinubu.

0
Kakakin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, Festus Keyamo; Kuma tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara, sun yi musayar kalamai...

An kashe mutane 84 a jahar Katsina a karshen makon jiya.

0
Rahotanni da muke samu a jiya na nuni da cewa adadin mutanen da ‘yan bindiga suka kashe a tsakanin Kankara-Bakori a jihar Katsina ya...

Hukumar jin dadin Alhazai ta Najeriya ta ware kujeru 3,520 domin gudanar da aikin...

0
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Najeriya ta ware kujeru 3,520 domin gudanar da aikin hajjin shekarar 2023 daga hukumar alhazai ta kasa NAHCON. Hukumar ta...

Mutane 3 ne suka mutu,an ceto 21 yayin da ake ci gaba da neman...

0
Wani rukunin kasuwanci mai hawa biyu da ake ginawa a gundumar Gwarinpa na babban birnin tarayya Abuja, ya ruguje da yammacin ranar Alhamis, inda...

Gwamnati na ci gaba da kara wayar da ķan mazauna kananan hukumomi game da...

0
Bayan sake fasalin manyan kundigu 3 na kudin Najeriya; Naira 1000, 500 da Naira 200, Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanya ranar 31 ga watan...

DSS Sun Kama Masu Sayar Da Sabbin Takardun Kudi

0
  Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta ce ta cafke wasu ’yan kungiyar asiri da ke da hannu wajen siyar da sabbin kudurorin Naira. kamar...

2023 AND THE SABOTAGE GALORE.

0
Billions of dollars were expended in the development of critical infrastructure needed for economic growth and expansion. The most remarkable is the renewal of...

Yan sandan yankin Kabusa sun kashe wani dan fashi da makami,yayin da sauran suka...

0
Jami’an rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja sun yi nasarar fatattakar ‘yan fashi da makami a garin Kabusa da ke wajen babban birnin...

An kama wasu ma’aikatan POS masu aiki ba bisa ka’ida ba a Abuja.

0
A ranar Juma’ar da ta gabata ne a Abuja,jami’an tsaro ta kama jami’an ‘yan kasuwa 47 da suka rataye a kan tituna da sauran...