Saturday, June 10, 2023

Ku rantse ba ku saci kudin gwamnati ba, kun gina gidaje-El-Rufai ya kalubalanci tsoffin...

0
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya kalubalanci tsofaffin gwamnonin jihar da su rantse da Alkur’ani mai girma cewa ba su sace dukiyar al’umma ba...

Najeriya ce ta biyu a yawan mace-macen mata masu juna biyu a duniya –...

0
  NIJARIYA a yanzu ita ce ta biyu a cikin kasashen da ke da yawan mace-macen mata masu juna biyu a duniya, wani sabon rahoto...

NAFDAC Ta Dakatar Da Kamfanoni 35 A Kano

0
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa, a ranar Laraba, ta ce ta sanya wa kamfanoni akalla 35 takunkumi a Kano daga...

Zababben Shugaban Kasa, Tinubu Ya Tashi Daga Nijeriya Zuwa Turai A Ziyarar Aiki

0
Zababben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a ranar Laraba da yamma ya bar Najeriya zuwa Turai domin ziyarar aiki. Zai yi amfani da damar tafiya...

Buhari zai dawo kwanaki kafin a mika mulki a ranar 29 ga Mayu; Likitan...

0
  Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kasance a birnin Landan na tsawon mako guda bisa umarnin likitan hakori wanda ya fara duba sa. Shugaban zai dawo ne, kwanaki...

Yan Bindiga Sun Kai Hari A Jami’ar Jihar Filato

0
Jami’ar Jihar Filato (PLASU) ta ce jami’an tsaronta sun dakile wani hari da ‘yan bindiga suka kai harabar jami’ar a daren ranar Talata.   Hukumar makarantar...

Wata Jam’iyya Ta Janye Koken Ta kan Kalubalantar Nasaran Tinubu

0
  Jam’iyyar Action Peoples Party (APP) ta gabatar da bukatar janye karar da ta shigar tana kalubalantar nasarar zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu,...

DA DUMI-DUMINSA: Gobara ta tashi a sansanin sojin sama dake Abuja

0
WUTA ta kone wasu sassa na sansanin sojojin saman Najeriya dake kan titin filin jirgin sama a babban birnin tarayya. Har yanzu dai ba a...

Tsohon Gwamnan Osun, Oyetola ya taya Adeleke murnar nasarar A Kotun Koli

0
  TSOHON gwamnan Osun, Adegboyega Oyetola ya amince da hukuncin da kotun koli ta yanke a ranar Talata wanda ya tabbatar da zaben Sanata Ademola...

Mutum Bakwai Sun Mutu Bayan Shan Shayi Da Aka Sa Kwaya A Wajen Daurin Auren A Kano

0
  Mutane 7 ne ake fargabar an kashe tare da kwantar da wasu da dama a asibiti bayan sun sha shayin da ake zargin an...