Monday, December 11, 2023

RARARA YA ZARGI TSOHON SHUGABAN KASA BUHARI, DA YUNKURIN HALAKA SHI

0
- Ya Kuma Ce, Ya Yi Nadamar Tafiya Da Tsohon Shugaban. Rahotanni daga kafar Sada zumunta ta Soshiyal Midiya sun nuna cewa fitaccen Mawakin Siyasar...

Shugaba Tinubu Ya Yi Ta’aziyya Ga Iyalan Adamu Fika

0
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana alhininsa game da rasuwar Alhaji Adamu Fika. Alhaji Adamu fika wanda ya taba rike mukamin shugaban ma’aikatan gwamnatin tarayya, ...

Majalisar wakilai ta ƙi yarda a yafe wa ɗalibai kuɗin WAEC da NECO da...

0
A ranar Laraba 26 ga watan Oktobar 2023  ne Majalisar Tarayya ta yi fatali da roƙon neman amincewa da ƙudiri kan batun ɗaliban sakandare...

Wike Ya Soke Filaye 165 A Abuja

0
Ministan babban birnin tarayya, Barista Nyesom Wike, ya amince da soke wasu filaye 165 a gundumomin babban birnin tarayya, saboda rashin ci gaba. Daraktan yada...

Yanzu Yanzu Rundunar Yan sandan jihar kano ta sanya dokar tabaci a fadin Jihar.

0
Yanzu Yanzu Rundunar Yan sandan jihar kano ta sanya dokar tabaci a fadin Jihar Rundunar yan sandan jihar Kano ta Sanya dokar hana shige da...

Da duminsa: Kotu ta tsige Abba Yusuf na NNPP a matsayin gwamnan Kano

0
Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan Kano ta tsige Gwamna Abba Kabir Yusuf, inda ta bayyana dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Nasiru Gawuna,...

Yanzu-yanzu: Kotu ta tabbatar da nasarar zaben Mohammed a matsayin gwamnan Bauchi

0
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Bauchi ta tabbatar da nasarar Gwamna Bala Mohammed na jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar da aka gudanar...

Shugaba Tinubu Yayi Sabbin Nadi

0
Shugaba Bola Tinubu ya nada Kingsley Stanley Nkwocha, tsohon Manaja kuma Editan Jaridar Leadership Daily, a matsayin Babban Mataimaki na Musamman (SSA) kan Harkokin...

Jirgin yakin Burtaniya Ya Isa Najeriya Domin Tallafawa Tsaron Ruwa

0
A ranar Lahadin da ta gabata ne wani jirgin ruwan yakin ROYAL na ruwa mai suna HMS Trent ya isa Legas domin bayar da...