Ɗan Najeriya ya zama mutum na farko da yafi kowa ilimin Hadisi a Afrika.

0
86

An zaɓi Farfesa Sheikh Prof. Ibrahim Maqari daga Najeriya a matsayin wanda yafi kowa ilimin sanin Hadisan MANZON ALLAH SAW a kaf nahiyar Afrika

Barbara Jami’ar Musulunci ta farko wato Al’azahar dake ƙasar Masar ta ayyana babban limamin Najeriya Professor Ibrahim Maqari a matsayin wanda yafi kowa ilimin sanin Hadisan MANZON ALLAH SAW da Fiqhu

Muna fatan Allah ya taya shi riƙon wannan muƙami ya ƙara masa ilimi mai amfani.

 

Daga Fatima Abubakar