Babbar Kotun tarayya mai lamba 3 a Kano karkashin mai shari’a Simon Amobeda ta yanke wa Murja Kunya daurin wata 6 ko biyan tarar 50,000.
Hukumar EFCC ce ta yi karar Murjan kan likawa da taka takardun kudin Najeriya yayin wani biki.
Kazalika Kotun ta shawarci Murja Ibrahim kunya ta zama mutuniya kirki da kiyaye dokoki


