DSS Sun Kama Masu Sayar Da Sabbin Takardun Kudi

0
55

 

Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta ce ta cafke wasu ’yan kungiyar asiri da ke da hannu wajen siyar da sabbin kudurorin Naira.

kamar yadda mai magana da yawun hukumar DSS, Dakta Peter Afunanya, ya bayyana a yau Litinin, ya tabbatar da cewa wasu jami’an Bankin ‘yan kasuwa suna taimakawa tabarbarewar tattalin arziki.

Saboda haka, Hukumar ta gargadi masu neman kudin da su daina aikata wannan irin aiki.

 

Daga Safrat Gani