Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya rantsar da kwamishononinsa a yau Talata 15 ga watan Agusta 2023 a dakin taro na fadar gwamnati da ke Gusau.
Ga sunayen kwanishinonin da ma’aikatun da aka tura su kamar haka:
Sunayen Kwanishinonin Jihar Zamfara Da Ma’aikatun da aka turasu:
1: Abdurrahman Tumbido from Maru Local Government- Ciniki da Masana’antu.
2: Lawal Barau Bungudu Local Government,- Ma’aikaar Ayukka
3:Kabiru Moyi Birnin Magaji Local Government- Gidaje da Cigaban Birane
4: Nasiru Ibrahim Zurmi Local Government, Ofishin Gwamna(Kula da Aiwatar da Ayukka)
5: Tasiú Musa Shinkafi Local Government- Tasiu Musa Shinkafi
6: Mannir Haidara Kaura Namoda Local Government- Ma’aikatar Yada Labarai da Al’adu
7: Capt. Bala Muhammad Mai Riga T/Mafara Local Government- Tsaro da Lamurran Cikin Gida
8: Abduláziz Sani Muhammad (SAN) Guasau Local Government- Sharia
9: Ahmad Yandi Gusau Local Government- Kananan Hukumomi da Masarautu
10: Wadatau Madawaki from Gusau Local Government- Ilimi
11: Dr. Aísha MZ Anka Anka Local Government- Lafiya
12: Bello Auta Gusau Local Government- Ma’aikatar Kudi
13: Abdulmalik Abubakar Gajam Gusau Local Government- Kasafin Kudi
14: Hon. Sule Adamu Gummi Local Government Ma’aikatar Lamurran Addini
15: Hon. Salisu Musa Tsafe Local Government- Ofishin Mataimakin Gwamna don Kula da Ayukkan Jinkayi
16: Mahmud Muhammad Abdullahi Bukkuyum Local Government- Muhalli da Ma’adinai.
17: Yaú Haruna -Bakura Local Government – Ma’aikatar Gona
18 Dr. Nafisa Muhammad from Maradun Local Government – Mata da Kananan Yara.
Daga Fatima Abubakar.