Nasara ta Allah CE gwamna Dauda lawal

0
34

Da duminsa: Kotun koli ta tabbatar da zaben Dauda Lawal a matsayin zababben gwamnan jihar Zamfara.

Mai shari’a Emmanuel Agim wanda ya karanta hukuncin Sannan ya yanke hukuncin inda tayi watsi da hukuncin kotun daukaka.

 

  1. Hafsat Ibrahim