“Kun ga yadda kasar nan take, siyasa muke yi da komai” Wike ya musanta...
Ministan ya bayyana hakan a yayin kaddamar da aikin gina titin Abuja, ya ce tafiyar tasa ta baya domin hutu, ba don neman magani...
Koto ta yanke wa Murja Kunya hukunci bayan samunta da laifin yin liki da...
Babbar Kotun tarayya mai lamba 3 a Kano karkashin mai shari'a Simon Amobeda ta yanke wa Murja Kunya daurin wata 6 ko biyan tarar...
Gwamnan Zamfara Yasha Alwashin Tallafawa Waɗanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa a Gummi.
Gwamnan Zamfara Yasha Alwashin Tallafawa Waɗanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa Gummi
Muhammad Suleiman Yobe
Gwamna Dauda Lawal ya jajantawa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a karamar...
Jawabin Shugaba Bola Tinubu ga ƴan Najeriya
`Yan uwana `yan Nigeria!
Ina magana ne da ku a yau cikin alhini, tare da kokarin sauke nauyin da ke wuyana cikin gaggawa, hakan na...
Gwamnatin Jihar Kano Ta Sassauta Dokar Hana Zirga Zirga Da Ta Sanya, daga 8...
Gwamnatin Jihar Kano Ta Sassauta Dokar Hana Zirga Zirga Da Ta Sanya, daga 8 na safe zuwa 2 na Rana
Gwamnatin jihar Kano ta sassauta...
Kungiyar kasuwannin Dabbobi na cika Aljuhu da kudin Harajin Shanu a Kano
Kungiyar kasuwannin Dabbobi na cika Aljuhu da kudin Harajin Shanu a Kano
Shamsiyya Hamza Sulaiman
Jihar Kano na daya daga cikin cibiyar cinkaiya da aka juma...
Kotu ta hana ‘Yan Sanda da SSS da Kuma Sojoji Daga Korar Sarki Sanusi...
Mai shari’a Amina Adamu Aliyu ta babbar kotun Kano da ke zamanta a kan titin Miller, ta hana ‘yan sanda da hukumar tsaro ta...
Kano: Lauyoyin Arewa sun bi sahun kutun Tarayya na baiwa Gwamna kano Wa’adin Sa’o’i...
Kano: Lauyoyin Arewa Sun Baiwa Gwamna Yusuf Wa'adin Sa'o'i 48 Ya Janye Batun Sanusi ya dawo da Aminu
Wata kungiyar lauyoyi daga...
Sojoji sun sake buɗe rukunin shagunan Banex a Abuja
Rundunar sojin ƙasan Najeriya ta tabbatar da sake buɗe rukunin shagunan kasuwanci na Banex da ke unguwar Wuse 2 a Abuja bayan rufe su...


