TSO endorses El-Rufai as Tinubu’s running mate.
The Tinubu Support Organisation, has endorsed the Kaduna State Governor, Malma Nasir El-Rufai, as the best choice of running mate for the All Progressives...
Zaben 2023: Dalilin da yasa ba zan iya zama abokin takarar Peter Obi ba...
Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), a ranar Asabar, ya ce amincewa da zama mataimakin kowane dan...
LAWAN AND APKABIO LOSE OUT AS INEC PUBLISHES CANDIDATES LIST.
The All Progressives Congress may not have candidates for the Yobe North and Akwa Ibom North West Senatorial Districts in the 2023 elections because...
An kama sanata Ekweremadu da matarsa kan zargin yanka sassan jikin mutum
Yunkurin ceto rayuwar ‘yar su a jiya ya sa tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu da matarsa, Beatrice Nwanneka, a tsare a birnin...
SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI, YA AIKA DA JERIN SUNAYEN MINISTOCI GA MAJALISAR DATTAWA DOMIN...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya aika da jerin sunayen ministocin da ya mikawa majalisar dattawa domin tantance su.
Wadanda aka zaba su ne Henry Ikechukwu...
HAR YANZU HUKUMAR ZABE MAI ZAMAN KANTA BA TA TSAWAITA RAJISTAR KATIN ZABE BA
Yayin da ya rage kwanaki 11 a ci gaba da gudanar da rijistar masu kada kuri’a da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta...
Shugaban majalisar dattawa ya nuna damuwar sa yayin da sanata Adamu Alieru da sanata...
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan, ya sanar da sauya shekar wasu Sanatocin Kebbi guda biyu yayin zaman majalisar a ranar Talata.
Sun hada da tsohon...
ADDRESS ON DEMOCRACY DAY CELEBRATION BY PRESIDENT MUHAMMADU BUHARI GCON
ADDRESS BY HIS EXCELLENCY, MUHAMMADU BUHARI, PRESIDENT AND COMMANDER IN CHIEF OF THE ARMED FORCES OF THE FEDERAL REPUBLIC OF NIGERIA ON THE OCCASION...
JAWABIN SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI, YAU 12 GA WATAN YUNI,RANAR DA AKA WARE DOMIN...
1.Yan uwa a Najeriya, yau 12 ga watan Yuni,rana ce ta bikin ranar Dimokradiyya da kuma bikin murnar ‘yanci da hadin kan al’ummarmu.
2. Daga...
Kalubale da nasarorin Bola Ahmed Tinubu.
Kamar yadda jaridar TheCable ta yi hasashe, Bola Ahmed Tinubu, tsohon gwamnan jihar Legas, ya yi nasara a kan duk wadanda suka zo neman tikitin takarar...












