Friday, May 3, 2024

Gwamnatin Tarayya Ta Amince Da Karin Albashi 114% Ga Tinubu, Shettima, Gwamnoni, Da Sauransu.

0
Hukumar Kula da Harakokin Kudi, (RMAFC) ta amince da karin kashi 114 na albashin zababbun ‘yan siyasa da suka hada da shugaban kasa, mataimakin...

Shugaban majalisar dattawa ya nuna damuwar sa yayin da sanata Adamu Alieru da sanata...

0
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan, ya sanar da sauya shekar wasu Sanatocin Kebbi guda biyu yayin zaman majalisar a ranar Talata. Sun hada da tsohon...

Kotu Ta Ba da belin Emefiele akan N20m

0
An bayar da belin tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, kan kudi naira miliyan 20. Sharadin belin ya hada da gabatar da wanda...

Shugaba Muhammad Buhari ya rubuto wasikar da ta ba Shugaban Riko na kasa na...

0
Shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mai ritaya) ya umurci gwamnonin jam’iyyar All Progressives Congress da su baiwa shugaban kwamitin riko na kasa...

Zaben 2023: Dalilin da yasa ba zan iya zama abokin takarar Peter Obi ba...

0
  Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), a ranar Asabar, ya ce amincewa da zama mataimakin kowane dan...

An kama wani dan majalisar dokoki a Fatakwal da makudan Kudade na dalar Amurka.

0
An kama wani dan Majalisar Wakilai, Dokta Chinyere Igwe da tarin daloli a hanyar Ana, Fatakwal da sanyin safiyar Juma’a. Rundunar ‘yan sandan da ke...