Yayin da aka farka safiyar yau Juma’a da ruwan sama mai karfi a cikin Abuja da kewayen ta,an samu rahotannin cewa wasu wuraren ruwan samam yayi barna da dama.
A wani estate mai suna trademore da ke Lugbe al’amarin ba a cewa komai saboda kusan ko’ina ruwan ya shiga, inda wasu gine-ginen ma ruwan ya kusa haura saman kwanon.
Saboda halin tashin hankali da mazauna yankin ke ciki ba mu samu zantawa da su ba.Za mu ci gaba da kawo muku rahoton da baya
Daga Fatima Abubakar