Ga jerin Jihohi 36 a Najeriya da kwanakin da aka kirkiro su.
Ga su nan.
- Jihar Abia.
An kafa jihar Abia a ranar 27 ga watan Agusta, 1991
- Jihar Adamawa.
An kafa jihar Adamawa a ranar 27 ga watan Agusta, 1991
- Jihar Akwa Ibom.
An kafa jihar Akwa Ibom a ranar 23 ga Satumba, 1987.
- Jihar Anambra.
An kirkiro Jihar Alhambra a 27 ga Agusta, 1991.
- Jihar Bauchi.
An kafa jihar Bauchi a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.
- Jihar Bayelsa.
An kafa jihar Bayelsa ne a ranar 1 ga Oktoba, 1996.
- Jihar Binuwai.
An kafa jihar Benue a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.
- Jihar Borno.
An kafa jihar Borno a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.
- Jihar Kuros Riba.
An kafa jihar Cross River a ranar 27 ga Mayu, 1967.
- Jihar Delta.
An kafa jihar Delta a ranar 27 ga Agusta, 1991.
- Jihar Ebonyi.
An kafa jihar Ebonyi a ranar 1 ga Oktoba, 1996
- Jihar Enugu.
An kafa jihar Enugu a ranar 27 ga watan Agusta, 1991.
- Jihar Edo.
An kafa jihar Edo a ranar 27 ga watan Agusta, 1991.
- Jihar Ekiti.
An kafa jihar Ekiti a ranar 1 ga Oktoba, 1996.
- Jihar Gombe.
An kafa jihar Gombe a ranar 1 ga Oktoba, 1996.
- Jihar Imo.
An kafa jihar Imo a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.
- Jihar Jigawa.
An kafa jihar Jigawa a ranar 27 ga watan Agusta, 1991
- Jihar Kaduna.
An kafa jihar Kaduna a ranar 27 ga Mayu, 1967.
- Jihar Kano.
An kafa jihar Kano a ranar 27 ga Mayu, 1967.
- Jihar Katsina.
An kafa jihar Katsina a ranar 23 ga Satumba, 1987.
- Jihar Kebbi.
An kafa jihar Kebbi a ranar 27 ga watan Agusta, 1991.
- Jihar Kwara.
An kafa jihar Kwara a ranar 27 ga Mayu, 1967.
- Jihar Legas.
An kafa jihar Legas a ranar 27 ga Mayu, 1967.
- Jihar Nasarawa.
An kafa jihar Nasarawa a ranar 1 ga Oktoba, 1996.
- Jihar Neja.
An kafa jihar Neja a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.
- Jihar Ogun.
An kafa jihar Ogun a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.
- Jihar Ondo.
An kafa jihar Ondo a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.
- Jihar Oyo.
An kafa jihar Oyo a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.
- Jihar Filato.
An kafa jihar Filato a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.
- Jihar Kogi.
An kirkiro jihar River a ranar 27 ga Mayu, 1967.
- Jihar Sokoto.
An kafa jihar Sokoto a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.
- Jihar Taraba.
An kafa jihar Taraba a ranar 27 ga watan Agusta, 1991.
- Jihar Yobe.
An kafa jihar Yobe a ranar 27 ga watan Agusta, 1991.
- Jihar Zamfara
An kafa jihar Zamfara a ranar 1 ga Oktoba, 1996.
- Jihar Osun.
An kafa jihar Osun ne a ranar 27 ga watan Agusta, 1991.
- Jihar Kogi.
An kafa jihar Kogi a ranar 27 ga watan Agusta, 1991.
Daga: Firdausi Musa Dantsoho