Ranakun da aka Kirkiro Jihohi 36 A  kasar Nijeriya.

0
279

 

Ga jerin Jihohi 36 a Najeriya da kwanakin da aka kirkiro su.

 

Ga su nan.

 

  1. Jihar Abia.

 

An kafa jihar Abia a ranar 27 ga watan Agusta, 1991

 

  1. Jihar Adamawa.

 

An kafa jihar Adamawa a ranar 27 ga watan Agusta, 1991

 

  1. Jihar Akwa Ibom.

 

An kafa jihar Akwa Ibom a ranar 23 ga Satumba, 1987.

 

  1. Jihar Anambra.

 

An kirkiro Jihar Alhambra a  27 ga Agusta, 1991.

 

  1. Jihar Bauchi.

 

An kafa jihar Bauchi a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.

 

  1. Jihar Bayelsa.

 

An kafa jihar Bayelsa ne a ranar 1 ga Oktoba, 1996.

 

  1. Jihar Binuwai.

 

An kafa jihar Benue a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.

 

  1. Jihar Borno.

 

An kafa jihar Borno a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.

 

  1. Jihar Kuros Riba.

An kafa jihar Cross River a ranar 27 ga Mayu, 1967.

  1. Jihar Delta.

 

An kafa jihar Delta a ranar 27 ga Agusta, 1991.

 

  1. Jihar Ebonyi.

 

An kafa jihar Ebonyi a ranar 1 ga Oktoba, 1996

 

  1. Jihar Enugu.

 

An kafa jihar Enugu a ranar 27 ga watan Agusta, 1991.

 

  1. Jihar Edo.

 

An kafa jihar Edo a ranar 27 ga watan Agusta, 1991.

 

  1. Jihar Ekiti.

 

An kafa jihar Ekiti a ranar 1 ga Oktoba, 1996.

 

  1. Jihar Gombe.

 

An kafa jihar Gombe a ranar 1 ga Oktoba, 1996.

 

  1. Jihar Imo.

 

An kafa jihar Imo a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.

 

  1. Jihar Jigawa.

 

An kafa jihar Jigawa a ranar 27 ga watan Agusta, 1991

 

  1. Jihar Kaduna.

 

An kafa jihar Kaduna a ranar 27 ga Mayu, 1967.

 

  1. Jihar Kano.

 

An kafa jihar Kano a ranar 27 ga Mayu, 1967.

  1. Jihar Katsina.

 

An kafa jihar Katsina a ranar 23 ga Satumba, 1987.

 

  1. Jihar Kebbi.

 

An kafa jihar Kebbi a ranar 27 ga watan Agusta, 1991.

 

  1. Jihar Kwara.

 

An kafa jihar Kwara a ranar 27 ga Mayu, 1967.

 

  1. Jihar Legas.

 

An kafa jihar Legas a ranar 27 ga Mayu, 1967.

 

  1. Jihar Nasarawa.

An kafa jihar Nasarawa a ranar 1 ga Oktoba, 1996.

 

  1. Jihar Neja.

 

An kafa jihar Neja a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.

 

  1. Jihar Ogun.

 

An kafa jihar Ogun a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.

 

  1. Jihar Ondo.

 

An kafa jihar Ondo a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.

 

  1. Jihar Oyo.

 

An kafa jihar Oyo a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.

 

  1. Jihar Filato.

 

An kafa jihar Filato a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.

  1. Jihar Kogi.

 

An kirkiro jihar River a ranar 27 ga Mayu, 1967.

 

  1. Jihar Sokoto.

 

An kafa jihar Sokoto a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.

 

  1. Jihar Taraba.

 

An kafa jihar Taraba a ranar 27 ga watan Agusta, 1991.

 

  1. Jihar Yobe.

 

An kafa jihar Yobe a ranar 27 ga watan Agusta, 1991.

 

  1. Jihar Zamfara

 

An kafa jihar Zamfara a ranar 1 ga Oktoba, 1996.

 

  1. Jihar Osun.

 

An kafa jihar Osun ne a ranar 27 ga watan Agusta, 1991.

 

  1. Jihar Kogi.

 

An kafa jihar Kogi a ranar 27 ga watan Agusta, 1991.

 

 Daga: Firdausi Musa Dantsoho