Anfanin Agbalumo a jikin dan Adam.
Ga yadda za ayi anfani kamar haka;
Za a iya amfani da agwaluma wajen magance magani zazzabin malaria, amfanin da ganyen sa da agwaluma adafa Asha ruwan sa,
Agwaluma Dai na dauke da sinadarin vitamins C wanda ke da matukan amfani a jikin dan Adam
Agwaluma na da matukan amfani wajen mace Mai dauke da ciki wato juna biyu,shan agwaluma na tsayar da amai da Jiri. Wanda ke da amfani ga mace Mai juna biyu.
Sannan idan mutum baya son yayi kibba da yawuce misali koh Kuma damuwa a zuciya toh agwaluma na taimaka wa sosaĺ.
Yana Kuma taimaka wajen sammun bacci cikin kwanciyar hankalin Sannan Kuma Yana rage ciwon gabbobin jiki .
Daga Zainab Sani Suleiman.