Breaking: Gobara ta kama gidan karamin ministan babban birnin tarayya Abuja

0
33

Breaking: Gobara ta kama gidan karamin ministan babban birnin tarayya Abuj

 

Daga Fatima Abubakar.

 

Gobara ta barke a gidan karamar ministar babban birnin tarayya, Dr Mariya Mahmoud da yammacin ranar Lahadi.

Rahotanni sun nuna cewa babu wani abu da aka ceto daga gidan mai lamba 9, da ke shari’a Roseline Ukeji Close, Asokoro, saboda jinkirin da Yan kwana-kwana suka samu na isa wurin.

Ko da yake babu wata sanarwa a hukumance kan lamarin, mai taimaka wa ministan kan harkokin yada labarai Mista Austine Elemue, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin, ya ce ana kan binciken musabbabin barkewar gobarar.

 

 

…cikakken bayani anjima

 

Hafsat Ibrahim