Daga ƙarfe 12:00 na daren lahadi kungiyar kwadago za su shiga yajin Aikin gama...
Kungiyoyin kwadago na NLC da TUC a Nijeriya za su fara yajin aikin kasa baki daya daga ranar Litinin sakamakon kin cimma matsaya kan...
Rikicin Malam Ali na Kwana casa’in da hukumar tace Fina finan ta san ya...
To saidai abin tambaya anan shine meyasa hukumar ke tuhumar sa ? Shin akan tsohun laifin da ya aikatawa hukumar a bayane ?Ga cikakken...
Jawabin Sarkin kano Sanusi Lamido Sunusi 11.
Muhammadu Sanusi ll ya ce da an bar batun rarraba masarautu a Kano, to da an ci gaba da rarraba masarautu a jihar kenan.
”Da...
Hudubar Sarkin Sanusi na II yayin da ya jagoranci sallar Juma a ,a masallacin...
Hudubar Sarkin Sanusi na II yayin da ya jagoranci sallar Juma a ,a masallacin fadar Kano
Alhaji Muhammadu Sanusi, Sarkin Kano na 16, ya ce...
Gombe Rounds Off Governor Inuwa’s 5th Anniversary Celebration with Cultural Splendour at State Banquet
30th May, 2024
Gombe Rounds Off Governor Inuwa's 5th Anniversary Celebration with Cultural Splendour at State Banquet
...As Dignitaries Praise Gombe Governor's Visionary Leadership, Achievements
Gombe State...
Shugaban kasa ya soke shirinsa na yi wa ƴan ƙasa jawabin ranar Dimukuraɗiyya June...
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya soke shirin yin jawabin ranar Dimukuraɗiyya na bana da zai gudanar a kafafen yaɗa labarai a yau Alhamis.
Tun farko...
CEO Tozali TV. Ta taya ‘yan kasar Nan Murnar Zagayowar Ranar Samun Ƴancin Kan
Mamallakiyar Gidan Jarida da Tashar Tozali, ta taya 'Yan Najeriya murnar cika shekaru 65 a tafarkin Dimokuradiyya,.
Adan haka take qara tunasar da Al ummar...
Kano: Lauyoyin Arewa sun bi sahun kutun Tarayya na baiwa Gwamna kano Wa’adin Sa’o’i...
Kano: Lauyoyin Arewa Sun Baiwa Gwamna Yusuf Wa'adin Sa'o'i 48 Ya Janye Batun Sanusi ya dawo da Aminu
Wata kungiyar lauyoyi daga...
Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Arewa Ya Karɓi Baƙuncin Matan Gwamnonin Yankin
Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Arewa, Inuwa Yahaya Ya Karɓi Baƙuncin Matan Gwamnonin Yankin, Inda Ya Buƙaci A Ƙarfafa Ayyukan Ci Gaba Don Magance Ƙalubalen Dake...
Kotu ta hana ‘Yan Sanda da SSS da Kuma Sojoji Daga Korar Sarki Sanusi...
Mai shari’a Amina Adamu Aliyu ta babbar kotun Kano da ke zamanta a kan titin Miller, ta hana ‘yan sanda da hukumar tsaro ta...


