Da dumi-dumin sa:An samu tarwatsewan Gas cylinder a wata makaranta a kano a yanzu-yanzun nan.

0
91
  1. Wani abu mai kama da bomb ya tarwatse a wani makarantar firamare da ke sabon gari a Aba road.
  2. Kwamishinan yan sanda jahar Kano Samaila Shuaibu Dikko ya tabbatar da aukuwan lamarin, in da yace cylinder Gas ce wanda ake welder da ita ,shine yayi bindiga inda ya shafi makarantar firamare da ke yankin
  3. Dikko ya ce,Gas cylinder ce ta tarwatse sabanin bomb da ake ta cece-kuce.

4 Har kawo yanzu ba a samu adadin wa’adin wadanda suka jikkata ba,amma wayanda abin ya faru a gaban su ,sun tabbatar da wasu sun jikkata.

Za mu kawo muku cikakken labarai yayin da ya shigo.

Fatima Abubakar