Doguwar Rigar Kampala

0
144

 

Kampala yadin da ake yi ne tun a shekarun baya, inda ake rina yadidika wajen canza musu kala da kuma yi mu su zanuka daban-danan.

Ana dinka kampala ne ta hanyoyi da dama inda yanzu Kwalliyar dinka shi na doguwar rigar boubou ya sauya a wanan Zamani don kayata Kwalliya.

Ana dinka kampala da salo mai ban sha’awa inda ake hada yadi mara zane da zai shiga da kala daya a kampala.

Ana saka doguwar rigar kampala zuwa biki, aikin ofis da kuma fita na musamman.

Daga Safrat Gani