Gwamnatin Tarayya Ta Nada Sarkin Ilorin A Matsayin Shugaban BUK

0
21

An nada Sarkin Ilorin kuma Shugaban Majalisar Sarakunan Jihar Kwara, Mai martaba Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari CFR, a matsayin Shugaban Jami’ar Bayero ta Kano.

 

News Point Nigeria ta ruwaito cewa, wannan na kunshe ne a cikin wata wasika da aka mikawa Sarkin kuma mai dauke da sa hannun Ministan Ilimi, Mallam Adamu Adamu, mai kwanan wata 11 ga Afrilu, 2023.

 

Ga wasikar a kasa:

Firdausi Musa Dantsoho