Mai Martaba Sarkin Kano, Gwamna Ganduje, Sanata Shekarau, Da Sauransu Sun Halarci Sallar Jana’izar Dan kasuwar Kano, Sani Dahiru Yakasai.

0
176

Mai Girma Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje; Sarkin Kano, Mai Martaba Alhaji Aminu Ado Bayero da Sanata Ibrahim Shekarau na daga cikin dimbin musulmin da suka gudanar da sallar jana’izar dan kasuwan Kano Alhaji Sani Dahiru Yakasai SDY wadda ya rasu a jiya. .

An yi jana’izarsa a fadar Sarkin Kano,a yau Juma’a.

News Point Nigeria ta ruwaito cewa, marigayin ya rasu ne a ofishinsa a ranar Alhamis bayan ya sha fama da rashin lafiya.

Daga: Firdausi Musa Dantsoho