Fadar sarkin musulmi ta sanar da yau Asabar a matsayin 1 ga watan Rajab, na shekarar 1445, bayan hijirar Annabi Muhammad (S A W).
Sanarwar hakan ta fito daga ne ta cikin wata sanarwa da fadar sarkin musulmin ta fitar me dauke da sanya hannun
Sakataren fadar Yahaya M. Boyi (Sarkin Malaman Sokoto).
Sanarwar dai na nuni da cewa watan daya wuce, wato Jumada Sani Kwanaki 29 yayi.
Kuma dai 1 watan Rajab din na shekarar 1445 bayan hijira, yayi dai-dai da 13 ga Watan Janairu sabuwar shekararFadar sarkin musulmi ta sanar da yau Asabar a matsayin 1 ga watan Rajab, na shekarar 1445, bayan hijirar Annabi Muhammad (S A W).
Sanarwar hakan ta futo ne ta cikin wata sanarwa da fadar sarkin musulmin ta fitar me dauke da sanya hannun miladiya ta 2024.
Hakan kuma na nuni da cewa, saura watanni biyu kenan, a fara Azumin watan Ramadan, ibadar data kasance daya daga cikin shika-shikan musulunchi guda biyar.
Hafsat Ibrahim