Monday, May 6, 2024

An fara aikin fadada hanyoyin gundumar Mpape tare da tsabtace su.

0
Bayan watanni takwas, , a ranar Laraba, an  kaddamar da aikin ci gaba da gudanar da aikin tsaftar muhalli domin ceto mutanen Mpape daga...

Sarkin Musulmi Muhammadu Sa’ad Abubakar III ya cika shekaru 66 a duniya.

0
A ranar Laraba ne da ya gabata,Shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mairitaya),ya bi sahun daukacin al’ummar Musulmi wajen taya Sarkin Musulmi Muhammadu Sa’ad...

The Minister of communications and digital economy proffessor Ali Pantami has inaugurated 44 members...

0
Minister of Communications and Digital Economy, Prof Isa Pantami has inaugurated 44 members of the Governing boards of National Identity Management Commission (NIMC), Nigerian...

Hukumar kula da muhalli a Abuja ta fuskanci Hukumar Wakilai na kasa.

0
A ranar Alhamis din da ta gabata ne hukumar babban birnin tarayya Abuja ta dage kan cewa ta ci gaba da rusa gine-ginen da...

DA DUMI-DUMI: SSANU da NASU sun dakatar da yajin aikin bayan ganawa da Ministan...

0
A yau Asabar ne kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya (SSANU) da kungiyar masu zaman kansu ta NASU suka dakatar da yajin aikin da suke...

Masu garkuwa da mutane jirgin kasa zasu iya aurar da Lois mai shekara 21...

0
Rahotanni daga wasu majiya mai tushe sun nuna cewa ‘yan ta’addan sun sako wasu mutane hudu da suka yi garkuwa da a cikin fasinjojin...

Rashin Tsaro:An ci gaba da ruguza maboyar masu aikata miyagun laifuka a hanyoyin dogo...

0
An kama wasu masu safarar miyagun kwayoyi guda biyu da  wasu uku da ake zargi da aikata laifuka Hukumar kula da babban birnin tarayya Abuja...

Dalar Amurka miliyan 85 sun makale: Emirates ta dakatar da dukkan zirga-zirgar jiragen sama...

0
Kamfanin jiragen sama na Emirates ya sanar da dakatar da zirga-zirgar jiragensa zuwa Najeriya daga ranar 1 ga Satumba, 2022. Kamfanin dillancin labaran iqna ya...

Majalisar Wakilai ta fara bincikan Ma’aikatar Aikin Gona kan N18.6bn da ake zargin an...

0
Kwamitin majalisar wakilai mai kula da asusun gwamnati ta fara bincike kan Naira biliyan 18.6 da ma’aikatar noma da raya karkara ta tarayya ta...

FCT-IRS partners NFIU to strengthen Tax Compliance

0
PRESS STATEMENT FCT-IRS partners NFIU to strengthen Tax Compliance In a bid to expand the tax net and nudge tax compliance in the territory, the Federal...