Yan Bindiga Sun Sace Daliban Jami’a A Zamfara
Da sanyin safiyar yau Juma'a ne aka sace wasu daliban jami'ar tarayya ta Gusau da ba a tantance adadinsu ba a jihar Zamfara.
‘Yan ta’addan...
Wike Ya Soke Filaye 165 A Abuja
Ministan babban birnin tarayya, Barista Nyesom Wike, ya amince da soke wasu filaye 165 a gundumomin babban birnin tarayya, saboda rashin ci gaba.
Daraktan yada...
Yan sanda Sun Kammala Binciken Gawar Mawaki Mohbad
Rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar Alhamis ta ce ta yi nasarar kammala binciken da aka yi wa gawar Ilerioluwa Aloba, wanda aka fi...
Da duminsa: Kotu ta tsige Abba Yusuf na NNPP a matsayin gwamnan Kano
Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan Kano ta tsige Gwamna Abba Kabir Yusuf, inda ta bayyana dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Nasiru Gawuna,...
Yanzu-yanzu: Kotu ta tabbatar da nasarar zaben Mohammed a matsayin gwamnan Bauchi
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Bauchi ta tabbatar da nasarar Gwamna Bala Mohammed na jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar da aka gudanar...
FEDERAL GOVERNMENT AND NLC MEETING YESTERDAY ENDS IN DEADLOCK.
The meeting between the Federal Government and the Nigeria Labour Congress (NLC) to avert an imminent strike action ended on Monday without a concrete...
Shugaba Tinubu Yayi Sabbin Nadi
Shugaba Bola Tinubu ya nada Kingsley Stanley Nkwocha, tsohon Manaja kuma Editan Jaridar Leadership Daily, a matsayin Babban Mataimaki na Musamman (SSA) kan Harkokin...
Jirgin yakin Burtaniya Ya Isa Najeriya Domin Tallafawa Tsaron Ruwa
A ranar Lahadin da ta gabata ne wani jirgin ruwan yakin ROYAL na ruwa mai suna HMS Trent ya isa Legas domin bayar da...
Ba za mu iya tabbatar ko musanta zargin kama mataimakiyar gwamnan CBN, Aisha Ahmad...
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta bayyana cewa ba za ta iya tabbatarwa ko karyata kame mataimakiyar gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) mai...