Mu Ba Masau kudi bane, Na Nemi Naira Miliyan Biyu A Wajan Matar Shettima A...
SANATA Oluremi Tinubu, uwargidan dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar All Progressives Congress, Bola Tinubu, ta bayyana cewa ta roki matar abokin takarar mijinta,...
Hukumar babban birnin tarayya ta yi gargadi kan biyan kudade ba bisa ka’ida ba...
Hukumar kula da babban birnin tarayya Abuja a ranar Talata ta gargadi makarantun da ke yankin da su daina hada kai da kungiyar malamai...
Mutane 17 Sun Mutu, Uku Sun Raunata A Hadarin Mota A Kano
A kalla mutane 17 ne aka tabbatar da mutuwarsu sannan wasu uku suka jikkata a wani hatsarin mota da ya afku a kauyen Yaura...
Yajin aiki: ASUU za ta gana da gwamnatin tarayya a ranar Talata
A yau Talata ne kungiyar malaman jami’o’i za ta gana da wakilan gwamnatin tarayya kan yajin aikin da ta dade tana yi.
Da yake magana...
Yan Sanda Sun Haramta Zanga-zangar Titin A Kano
SANARWA
SANARWAR GAGAWA GA JAMA'A DAGA YAN SANDA NA JIHAR KANO!! HANA ZANGA-ZANGAR KAN TITI A JIHAR KANO
Bisa la'akari da samfuran bayanan sirri da ke...
BREAKING: The Supreme Court affirms election
BREAKING: The Supreme Court affirms election of Dauda Lawal as the duly elected Governor of Zamfara state.
BREAKING: The Supreme Court affirms election of Dauda...
Gwamnatin Buhari Ta Bude Gadar Neja ta Biyu Na Tsawon Kwanaki 30
Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta ce za a bude gadar Neja ta biyu na tsawon wata guda.
Naija News ta rahoto cewa Ministan Ayyuka...
Majalisar wakilai ta ƙi yarda a yafe wa ɗalibai kuɗin WAEC da NECO da...
A ranar Laraba 26 ga watan Oktobar 2023 ne Majalisar Tarayya ta yi fatali da roƙon neman amincewa da ƙudiri kan batun ɗaliban sakandare...
Harin Jirgin Kasa: Kuna Iya Sauraron Waɗanda Akayi Garkuwa Da Ko kuma Ku Yi...
Daya daga cikin ‘yan ta’addan da suka kama fasinjojin jirgin kasa da aka kai wa hari a Kaduna ranar 28 ga watan Maris, ya...
Buhari Ya Kori Shugaban NIPC, Saratu Umar
A yammacin ranar Alhamis ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dakatar da nadin Hajiya Saratu Umar a matsayin babbar sakatariyar hukumar bunkasa zuba jari...