Tsohon dan wasan Ingila, Heskey ya bukaci Liverpool da ta sayi Osimhen
Tsohon dan wasan Ingila Emile Heskey ya shawarci Liverpool da ta sayi Victor Osimhen.
Rahotanni sun bayyana cewa Liverpool na cikin kungiyoyin da ke son...
Kofin Duniya: Benzema zai koma tawagar Faransa
Karim Benzema na iya sake komawa cikin tawagar Faransa a gasar cin kofin duniya na 2022.
Tun da farko an cire dan wasan mai shekaru...
Kiwon Lafiya: Bagudu ya amince da zaftare kashi 3% daga albashin ma’aikatan gwamnati
Gwamna Atiku Bagudu na jihar Kebbi ya amince a cire kashi 3% na albashin ma'aikatan gwamnatin jiharsa a karkashin shirin inshoran lafiya na Kebbi...
Hare-hare a ofisoshin INEC ba zai hana zaben 2023 ba – Yakubu
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) a ranar Litinin, ta ba da tabbacin cewa hare-haren da ake kai wa cibiyoyinta ba zai hana gudanar da...
Gwamnatin tarayya ta fara bada hutun haihuwa ga ma’aikatan gwamnati maza
Gwamnatin tarayya ta amince da fara hutun haihuwa na kwanaki 14 ga ma’aikatan gwamnatin tarayya maza.
An ce hutun haihuwa na jami’an maza da matansu...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya aika sakon ta’aziya ga sanata Magatakarda Wamako,a bisa rasuwar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jajanta wa Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko bisa rasuwar matarsa, Hajiya Atika.
A cikin sakon ta’aziyyar da ya fitar a ranar...
Hukumar babban birnin tarayya ta sake jaddada sadaukarwar ci gaban ababen more rayuwa.
Hukumar Raya Babban Birnin Tarayya (FCDA) ta ce za ta ci gaba da samarwa tare da inganta abubuwan da za su share fagen samar...
Hukumar babban birnin tarayya ta ce za ta bukaci dandalin Twitter na mako-mako don...
Domin tabbatar da sa hannun ‘yan kasa wajen gudanar da mulki a babban birnin tarayya, hukumar babban birnin tarayya Abuja, ta ce za ta...
We want to make sure that the food we give to our students is...
The Federal Capital Territory Administration, FCTA, Secondary Education Board, SEB, has hinted that the administration is mindful of the kind of food boarding school...
Tsauraran matakan tsaro;Yayin da FCTA ta kai samame a Lugbe da Durumi domin...
A ci gaba da kokarin da take yi na kawar da rashin tsaro a Abuja, babban birnin kasar na fuskantar barazana daga masu tuka...