Yanzu- Yanzu kotun kolin Najeriya ta tabbatar da Abba a matsayin zababben Gwamna

0
7

Kotun Koli Ta Tabbatar Abba Kabir Yusuf A Matsayin Zababben Gwamnan Kano

Kotun koli ta tabbatar da Abba Kabir Yusuf na jami’yyar NNPP a matsayin halastaccen Gwamnan Jihar Kano.

Kotun ta warware hukuncin da kotun sauraron kararrakim zabe da kotun daukaka kara suka zartar a baya

 

Hafsat Ibrahim